An Kara Bayanin Yanda Mamayar Kasar Lebanon Zata Kasance

A sabbin bayanan da suke fitowa dangane da yarjeniyar mamayar kasar Lebanon wanda Gwamnatin kasar da kuma HKI zasu yi, ya nuna cewa da farko sojojin kasar Lebanon ne zasu aiwatar da shirin, inda zasu shiga duk inda dakarun Hizbullah suke a kudancin kasar, su fiddasu sannan sojojin HKI suna janye daga kasar a hankali […]

Pakistan Ta Ce Ta Kakkabo Makaman ‘Drones’ Daga Afghanistan Ta Wargazasu

afghanistan

Sojojin kasar Pakistan sun bada labarin kakkabo jiragen yaki wadanda ake sarrafasu daganesa wato Drones wadanda suka fito daga kasar Afghanistan kuma ta lalatasu. Jaridar Arab News ta nakalto majiyar kasar Pakisatan na fadar haka a yau Laraba, kuma ta kara da cewa, wannan ya nuna cewa gwamnatin kasar Afghanistan tana goyon bayan yan tawayen […]