The latest news and topic in this categories.

Sakatarorin Majalisun Tsaro Na Kasashen Iran Da Rasha Sun Gudanar Da Tattaunawa
13 Jan

Sakatarorin Majalisun Tsaro Na Kasashen Iran Da Rasha Sun Gudanar Da Tattaunawa

Sakataren Majalisar Tsaron Rasha Sergei Shoigu ya yi wata tattaunawa ta wayar tarho a ranar Litinin da Sakataren Majalisar Tsaron

Rasha Ta Tura Jiragen Ruwan Yaki  Bayan Da Amurka Ta Fara Kokarin Kwace Tankokin Mai
07 Jan

Rasha Ta Tura Jiragen Ruwan Yaki  Bayan Da Amurka Ta Fara Kokarin Kwace Tankokin Mai

Rahotanni sun bayyana cewa kasar rasha ta aike da jiragen ruwa na yaki  da sauran makamakan sojojin Ruwa domin raka

Rasha: Sojojin Rasha Sun Kakkabo Jiragen Yakin Ukraine 22 A Daren Jiya
03 Jan

Rasha: Sojojin Rasha Sun Kakkabo Jiragen Yakin Ukraine 22 A Daren Jiya

Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bada sanarwa a safiyar yau Asabar kan cewa garkuwan sararin samania na kasar sun kakkabo

Rediyon “Ranar Alkiyama”  Na Zamanin Tarayyar Soviet Ya Sake Dawowa  Aiki A Rasha
02 Jan

Rediyon “Ranar Alkiyama”  Na Zamanin Tarayyar Soviet Ya Sake Dawowa  Aiki A Rasha

A  jiya ranar farko ta watan  Janairu 2026 bayan tsaiko tun zamanin Tarayyar Soviet  shu'umin Radiyon ya sake dawowa aiki

Kasar Rasha Tayi Gargadi Bayan Da Trump Yayi Barazanar Yi Yuwar Kai Wa Iran Hari
01 Jan

Kasar Rasha Tayi Gargadi Bayan Da Trump Yayi Barazanar Yi Yuwar Kai Wa Iran Hari

Fadar kremlin ta kasar rasha tayi gargadi da ayi taka tsan-tsan kuma ta kira dukkan bangarori da su guji abin