The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na 'sharhin bayan labarai' shiri wanda yake kawo maku karin bayana kan daya daga cikin labarai
Shugaban kasar Rasha Vladimit Putin ya bayyana cewa harkokin kasuwanci da kuma tattalin arziki tsakanin Rasha da Iran suna kara habaka, ya kuma kara da cewa kasar Iran abin dogaro
A yau Talata ne fadar mulkin Rasha ta “ Kremlin” ta sanar da cewa; Wasu daga cikin shugabannin kasashen yamma suna kokarin kunna wutar yaki a Ukiraniya, bayan da Kiev
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Shugaban kasar Rasha Vladimit Putin ya bayyana cewa harkokin kasuwanci da kuma tattalin arziki tsakanin
A yau Talata ne fadar mulkin Rasha ta “ Kremlin” ta sanar da cewa; Wasu
Sojojin Rasha sun sanar a yau Talata cewa Ukiraniya ta harba makami mai linzami mai
Ministan harkokin wajen Burkina Faso, Karamoko Jean-Marie Traore, ya yaba da yadda kasar ke ci
Babban Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya bayyana a wani jawabi da ya yi da aka watsa ta gidan talabijin a wannan Alhamis cewa, ‘yan kasar Labanon
Yayin da take neman gwamnatin sahyoniyawan ta janye daga yankunan Falasdinawa da ta mamaye, Majalisar Dinkin Duniya ta kuma goyi bayan kafa kasar Falasdinu. A cewar Aljazeera, babban taron Majalisar
Kakakin rundunar "Hashd al-Shaabi" ya jaddada cikakken shirin sojojin Iraki na kare iyakokin kasar da sauran yankunan kasar, sannan ya jaddada cewa ba za a taba maimaita irin yanayin da
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ;Duniyarmu a Yau' shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya
Dan Majalisar mai wakiltar Hizbullah Ali Fayyadh ya yi rangadi tare da ‘yan jarida na cikin gida da kuma waje a kudancin Lebanon domin ganin girman barnar da Isra’ila ta
Babban magatakardar kungiyar yarjejeniyar tsaro ta Nato Mark Rutte, ya gargadi zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump akan aniyarsa ta tilasta kasar Ukiraniya ta yi sulhu da Rasha. Mark Rutte