The latest news and topic in this categories.
Kakakin Fadar Kremlin na kasar Rasha Dmitry Pescov ya yi karin bayani kan yarjeniya mai muhimmanci tsakanin kasarsa da kuma JMI. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana
Gwamnatin Rasha ta mayar da martani ga kalaman ministar harkokin wajen Jamus game da sansanonin Rasha a Siriya Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova, ta
Ministan harkokin wajen Rasha ya yi magana kan makomar sansanonin sojin Rasha a kasar Siriya Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewa: Kasar Rasha ba ta da masaniya
Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci kamfanin dillancin labaran Reuters ta gyara labarinsa dangane yiyuwar mutuwar
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Shugaban kasar Rasha Vladimit Putin ya bayyana cewa harkokin kasuwanci da kuma tattalin arziki tsakanin
A yau Talata ne fadar mulkin Rasha ta “ Kremlin” ta sanar da cewa; Wasu
Sojojin Rasha sun sanar a yau Talata cewa Ukiraniya ta harba makami mai linzami mai
Kasashen larabawa masu kawance da Amurka sun kasance a sahun gaba wajen mayarwa da shugaban kasar Amurkan martani, bayan da ya bayyana cewa kasarsa za ta shimfida ikonta a Gaza,
Kungiyar M 23 mai samun goyon bayan Rwanda ta kara samun gindin zama a gabashin kasar DRC, duk da cewa ta sanar da tsagaita wutar yaki ta gefe daya a
Sojojin HKI sun sanar da cewa a Yau Alhamis biyu daga cikinsu sun halaka, yayin da wasu 8 su ka jikkata sanadiyyar abinda su ka kira faduwar injin daukar abubuwa
Mataimakin shugaban kasar Iran kan al-amuran na Musamman Muhammad Javad Zareef ya bayyana cewa tattaunawa kadai da Amurka, ba zai warware matsalolin Iran ba. Kamfanin dillancin labarum IP na kasar
A wani umurnin da ya bayar Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran, Imam Aya. Sayyid Alilul Khami'nae ya sanya babban sakataren kungiyar Hizbullah a matsayin wakilinsa a kasar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi, a lokacin da yake maida martani ga jawabin shugaban kasar Amurka Donal Trump a jiya Laraba, ya ce takurawa mai tsanani ya karya.