Shugabannin kasashen duniya suna ci gaba da mika ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar Iran dangane da shahadar shugaba Ebrahim Raeisi... Read more

Shugaban kasar Iran da abokansa sun yi shahada a lokacin da jirginsu mai saukar ungulu ya fado a yankin gabashin... Read more

Kasashen Qatar, Saudiyya da Kuwait sun nuna halin damuwa tare da alhininsu kan hadarin jirgin shugaban kasar Iran Kasashen Qatar,... Read more

A Iran gidajen talabijin din kasar na watsa adu’o’I daga masalatai daban daban na kasar a daidai lokacin da ake... Read more

A Iran an shiga neman jirgin shugaban kasar mai saukar ungulu da ya bata bayan hatsari dauke da shugaban kasar... Read more

Mataimakin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Kasashen Iran da Rasha sun mayar da takunkumin Amurka zuwa wata babban... Read more

Kasashe mambobin kungiyar BRICS na kasashe masu tasowa sun jajirce wajen kokarin kawar da dalar Amurka a harkokin kasuwanci da... Read more

Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana muhimmancin aure da haihuwar matasa a kasar, don haka yana da muhimmanci... Read more

A jawabin da ya gabatar a gaban taron jama’ar birnin Mazandaran, Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya jaddada cewa:... Read more

Shugaban hukumar makamashin nukliya na kasar Iran Muhammad Eslami ya bayyana cewa a taron kasa da kasa wanda Iran ta... Read more

Iran ta yi Allah wadai da shawarar da wani dan majalisar dattawan Amurka na jam’iyyar Republican ya bayar cewa ya... Read more

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Falastinu a yau ita ce batu na farko kuma gama gari ga dukkan kasashen... Read more

Gwamnatin JMI da kasat Vetnam sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare a bangaren harkokin tsarin cikin gida da kuma... Read more

Iran ta bakin Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar, ta ce faransa ba ta da hurimun tsoma baki a harkokin shari’ar... Read more

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminaee, ya bayyana cewa nauyi ne a kan... Read more

Kamfanin gina tashoshin jiragen ruwa mai suna ‘Majdudu’ na kasar Indiya ya sanya hannu tare da gwamnatin kasar Iran don... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ce: Dukkanin Jagororin shiriya na iyalan gidan Manzon Allah tsarkaka {a.s} sun... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta bayyana matsayin kare haƙƙin ɗan Adam a wurin Amurka da yahudawan sahayoniyya a matsayin fuskoki... Read more

Iran ta bayyana cewa yankin Asiya ta yamma ba zata taba samun zaman lafiya da kwanciyar hankali ba sai bayan... Read more

Iran ta yaba da goyon bayan da kasashen duniya ke ba Falasdinu a matsayin mamba a Majalisar Dinkin Duniya, tana... Read more