Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya cewa: Dole ne a kawo karshen ayyukan dabbancin ‘yan sahayoniyya kan Falasdinawa... Read more

A Iran, yau Alhamis ne aka bude rejistar ‘yan takara a zaben shugaban kasar na maye gurbin shugaban kasar da... Read more

A rahoto na biyu wanda kwamitin da sojojin kasar Iran suka kafa don bincike da gano musabbabin faduwar jirgin shugaban... Read more

Jakadun kasashen Rasha da Iran sunn gudanar da taro a birninn Vienna inda suka tattauna batun shirin makamashin Nukliya na... Read more

Wata tawagar manyan jami’an kasar Mali, ta gana da shugaban rikon kwarya na kasar Iran, Mohammad Mokhber, inda ta mika... Read more

Iyalan shahidi Ayatullah Ibrahim Ra’isi sun mika godiyarsu ga Jagoran juyin juya halin Musulunci da al’ummar Iran A cikin bayanin... Read more

Majalisar dokokin Iran ta sake zaben Mohammad Bagher Qalibaf a matsayin kakakin majalisar na tsawon shekara guda. An zabe shi... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran  ya bayyana cewa, mun samu sakonni 330 na ta’aziyya daga jami’an kasa da kasa... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen Sudan ta sanar da cewa kasashen Iran da Sudan sun amince su gaggauta bude ofisoshin jakadanci a... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Barazanar nukiliyar yahudawan sahyoniya na iya canza koyarwar Iran kan batun nukiliya Sakataren... Read more

Shugaban rikon kwarya a kasar Iran ya jaddada cewa: Tsarin Iran na tallafawa kungiyoyin gwagwarmaya ba zai canza ba Shugaban... Read more

Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, marigayi shugaban kasar Iran Ibrahim Raeisi mutum ne mai... Read more

Shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya dora alhakin faduwar jirgi mai saukar angulu na shugaba Raisi a kan takunkuman da... Read more

 A safiyar yau ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudanar da taron tunawa da shugaban kasa da tawagarsa a... Read more

A yammacin jiya Juma’a ne Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ziyarci ofishin dindindin na Jamhuriyar Musulunci... Read more

Shugaban kasar Tanzaniya yayin da yake halartar ofishin jakadancin kasarmu da ke Tanzaniya ya bayyana alhininsa kan shahadar Ayatullah Raisi... Read more

Limamin da ya jagoranci sallar Juma’a a birnin Tehran ya ce: Taron jama’a wajen jana’izar shahidai masu hidima ga al’umma... Read more

Manjo Janar Salami ya bayyana cewa: Babban taro wajen jana’izar shugaban shahidai Ibrahim Ra’isi ya dakile shirin makiya Babban kwamandan... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Ba za a taba samun katsewa cikin kyakkyawar rawar da Iran ke... Read more

Kasar Tanzaniya ta mika sakon ta’aziyyarta ga gwamnati da al’ummar Iran kan shahadar shugaba Sayyid Ibrahim Ra’isi da mukarrabansa Shugabar... Read more