Kwamitin sojoji masu binciken dalilan faduwar jirgin shugaban kasa a ranar Lahadi 19 ga watan mayu da muke ciki ya... Read more
An yi jana’izar shugaban kasar Iran Ebrahim Raeisi, inda aka kammala kwanaki na jana’izar da miliyoyin jama’a suka halarci jana’izar... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce Iran za ta ci gaba da karfafa dankon zumuncin... Read more
Ayatullah Khamenei ya gana da shugaban hukumar gwagwarmayar Palastinawa ta Hamas Ismail Haniyyah da tawagarsa da ke mara masa baya.... Read more
Manyan kusoshi da shugabannin kungiyoyin gwagwarmaya daban-daban na yankin gabas ta tsakiya sun gana a birnin Tehran babban birnin kasar... Read more
Ayatullah Khamenei ya gana da firaministan Pakistan Shehbaz Sharif. Jagoran ya nuna matukar godiya ga yadda gwamnati da kuma ‘yan... Read more
Shugaban Majalisar Dokokin kasar Labanon Nabih Berri ya mika ta’aziyyarsa ga Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Khamenei dangane da... Read more
A Iran, an binne gawar shugaban kasar Shahid Ibrahim Ra’isi, a mahaifarsa birnin Mashhad. Wannan dai na zuwa ne... Read more
An binne gawar ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian a kudancin birnin Tehran bayan shafe kwanaki ana gudanar da... Read more
Shugabannin kasashen duniya masu yawa da wakilansu sun halarci jana’izar shugaban kasar Iran da mukarrabansa tare da mika ta’aziyyarsu Shugabanin... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ziyarci iyalan marigayi shugaban kasar Iran shahidi Sayyid Ibrahim Ra’isi Jagoran juyin... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana wa shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas cewa: Alkawarin Ubangiji na kawo... Read more
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Iran za ta cigaba da aiwatar da burin marigayi shugabanta da ministan... Read more
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya gabatar da jawabi a wajen jana’izar shugaban kasar Iran marigayi Ibrahim... Read more
Da safiyar yau ne jagoran juyin juya halin musulunci na kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jagoranci sallar janaza... Read more
Shugaban Majalisar Tsaron kasa ta Nijar, Birgediya Janar Abdourrahmane Tiani ya gabatar, ya jajantawa gwamnati da kuma al’ummar Iran bayan... Read more
A Iran, miliyoyin mutane ne suka halarci jana’izar shugaban kasar Iran Ebrahim Raeisi da mukarabansa da suka yi shahada a... Read more
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta kore hannunta a hatsarin jirgin saman shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi Rahotonni sun bayyana... Read more
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi shiru na minti daya domin girmamawa da kuma alhini na rasuwar shugaban... Read more
Shugabannin sassa uku na gwamnatin Iran sun amince da ranar da za a gudanar da zaben shugaban kasa cikin gaggawa... Read more