Iran : An Fara Adu’o’I Wa Shugaba Ra’isi Da Tawagarsa bayan Hatsarin Jirgi

A Iran gidajen talabijin din kasar na watsa adu’o’I daga masalatai daban daban na kasar a daidai lokacin da ake ci gaba da neman jirgi

A Iran gidajen talabijin din kasar na watsa adu’o’I daga masalatai daban daban na kasar a daidai lokacin da ake ci gaba da neman jirgi mai saukar ungulu da ya bata dauke da shugaban kasar da tawagarsa yau Lahadi.

Tun bayan sanar da lamarin ne jama’a suka fara tururuwa zuwa masalatai domin yi wa shugaban kasar Ibrahim Ra’isi da tawagarsa adu’o’I bayan sanar da batan jirgin sama mai saukar ungulu da suke ciki.

Hankalin duniya dai ya karkata kan lamarin da halin da ake ciki a Iran.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments