HKI

Fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila da ministan tsaron haramtacciyar kasar suna zargin junansu kan fallasa asirin gwamnatinsu Jam’iyyar Likud,... Read more

Ma’aikatar yaki na HKI ta bada sanarwan cewa sojoji kimani 70,000 suka zama guragu, ko sun rasa gabbansu ko kuma... Read more

Fadar white house a Washington ta bada sanarwan takatar da wani muhimmin taro tsakanin Amurka da HKI dangane da JMI,... Read more

Fraiministan HKI Benyamin Natanyahu ya bada sanarwan rusa  majalisar ministocin gwamnatinsa bayan ficewar wasu daga cikin manya manyan ministocin. Tashar... Read more

Yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da gudanar da zanga-zanga a haramtacciyar kasar Isra’ila lamarin da ya wurga Netanyahu cikin tsaka... Read more

Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a ci gaba da maida martani kan HKI a yau Asabar ma ta kai... Read more

Mukaddashin ministan harkokin wajen JMI Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa, HKI zata jefa kanta cikin Jahannam idan ta kuskura... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani ya bayyana cewa samuwar HKI a gabas ta tsakiya it ace barazana... Read more

Dakarun kungiyoyin musulmi masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun bayyana cewa sun cilla makamai masu linzami kan tuddanb Golan na... Read more

Kwamandan rundunar Gaza ta HKI Brigadier General Avi Rosenfeld ya yi murabus  daga mukaminsa kwanan guda bayan da Benny Gantz... Read more

Abu Ubaida, mai Magana da yawun dakarun izzuddeen Kassam na kungiyar Hamsa, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI a yankin... Read more

Shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas ya bayyana cewa: Tururruwar yahudawan sahayoniyya zuwa birnin Qudus yana tabbatar da cewa Qudus ne... Read more

Jagoran ‘yan adawa a haramtacciyar kasare Isra’ila ya yi furuci da cewa: Shiyar arewacin Isra’ila na ci da wuta, kuma... Read more

Gidan radiyon sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila ya watsa labarin cewa: Shiyar arewacin haramtacciyar kasar Isra’ila na ci gaba da konewa... Read more

Dubban yahudawan sahayoniyya ne suka gudanar da zanga-zangar neman kulla yarjejeniyar sakin ‘yan uwansu da suke hannun ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa... Read more

Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta cika rana ta 239 tana kaddamar da hare-haren kisan kiyashi kan Gaza Sojojin mamayar yahudawan... Read more

Tsohon ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya bayyana cewa: Gwamnatin Isra’ila tana gab da shan kashi a Gaza da ba a... Read more

Sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya sun kaddamar da wani gagarumin samame a kauyuka da garuruwan da suke gabar yammacin kogin Jordan... Read more

Bayan fuskantar mummunan martani daga ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa, sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya sun janye daga sansanin Jabaliya Rahotonni sun bayyana... Read more

Falasdinawa 82 ne suka yi shahada a birnin Rafah cikin ‘yan sa’o’i bayan hukuncin kotun kasa da kasa Kungiyar kare... Read more