Kakakin hukumar kare hakkin bil’adana na MDD ta yi allawadai da yahudawan sahyoniya wadanda suka kai hare hare kan falasdinawa... Read more
Yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da daukan matakin matsin lamba a bayan fage don ganin an jinkirta sammacin kama Netanyahu... Read more
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa a halin yanzu batun tsagaita budewa juna wata a Gaza da kuma musayar fursinoni ba... Read more
Ministan cikin gida na HKI Ben-Gvir ya bukaci gwamnatin HKI ta kwace yankin zirin gaza daga hannun Falasdinawa, ta kuma... Read more
Jaridar Wall Street Journal ta Amurka ta bayyana cewa: Fursunonin Falasdinawa 60 ne suka mutu a wuraren da ake tsare... Read more
Magajin garin birnin Nagasaki na kasar Japan ya ki amincewa da bukatar kasashen yamma na ya gayyaci wakilin HKI zuwa... Read more
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare kan wurare da dama a yankunan arewacin kasar... Read more
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare tare da amfani da jiragen yaki na kunan... Read more
An gudanar da zanga zangar goyon bayan al-ummar Falasdinu a gaza, a birane da dama a kasashen turai kimani 6... Read more
A safiyar yau lahadi ce mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon suka cilla makamai masu linzami har 50 a kan... Read more
Gwamnatin HKI Ta Tabbatar da cewa ta kasa gane tsarin hanyouin karkashin kasa wadanda kungiyar Hamas ta gani a zirin... Read more
Shugaban kasar Jamus Chancellor Olaf Scholz ya ce gwamnatin kasarsa zata ci gaba da tallafawa HKI da makamai duk tare... Read more
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun yi ruwan makamai masu linzami a kan garin Tzuriel-Moshav da ke arewacin yankin... Read more
Yahudawan Sahayoniyya sun gudanar da zanga-zanga a filin jirgin saman Ben Gurion kafin Netanyahu ya tashi zuwa kasar Amurka Rahotonni... Read more
Kakakin sojojin kasar Yemen Burgedia Janar Yahyah Saree ya bayyana cewa sojojin kasar sun cilla makamai masu linzami samfurin Bailistic... Read more
Ana ci gaba da samun shahadar Falasdinawa sakamakon hare-haren wuce gona da irin yahudawan sahayoniyya kan Zirin Gaza Yayin da... Read more
Babbann hafsan hafsoshin sojojin HKI ya bukaci firai ministan haramtacciyar kasar Benyamin Natanyahu ya sanya hannu a yarjeniyar musayar fursinoni... Read more
Fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya yi furuci da cewa: Ana barazanar yin fyade ga matarsa a matsayin ramakon... Read more
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta janye da’awar cewa ta kashe Muhammad al-Deif a hare-haren kisan kiyashin da ta kai kan... Read more
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta gaza wajen kubutar da kanta a aiwatar da kisan kiyashin garin Al-Mawasi, inda take ci... Read more