HKI

Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu kasashen Larabawa sun ƙara yawan kayayyakin kasuwanci da suke fitarwa zuwa haramtacciyar kasar Isra’ila Rahotonnin... Read more

A wani sabon kisan kiyashin da sojojin HKI suka aikata a yau Asabar a sansanin yan gudun hijira na Al-mawasi... Read more

Hare-haren wuce gona da irin sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suke kai wa kan Gaza sun janyo rushewar ayyukan jinya... Read more

Jakadan kasar Iran a cibiyoyin MDD a ke Geneva, Ali Bahraini ya gabatar da jawabi ga taron hukumar kare hakkin... Read more

Haramtacciyar kasar Isra’ila ta shiga rudani sakamakon yadda zanga-zangar adawa da gwamnatin fira minista Netanyahu ta kara kamari Gidan rediyon... Read more

Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Naeem Kasim ya bayyana cewa kungiyarsa a shirye take ta fadada... Read more

Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun kai gagarumin hare hare kan waurare da dama a kan HKI bayan da... Read more

Shugabannin sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila suna fargabar bullar yaki na har abada don haka suke neman tsagaita wuta a... Read more

Sama da hafsoshi sojin haramtacciyar kasar Isra’ila 800 ne suka mika takardar yin murabus daga ayyukansu a wannan shekara Kafofin... Read more

Shugaban asbitin Ashif ana gaza wanda yake daga cikin falasdinawa 50 wadanda sojojin HKI suka saka daga gidajen yari sannan... Read more

Wata majiyar sojojin HKI ta bada sanarwan cewa sojojin kasar 18 suka ji Rauni a hare haren kungiyar Hizbullah a... Read more

Sojojin gwamnatin mamayar yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da aiwatar da kisan kiyashi kan Falasdinawa Sojojin gwamnatin mamayar yahudawan sahayoniyya... Read more

Zanga-zangar neman kulla yarjejeniyar musanyar fursunoni a haramtacciyar kasar Isra’ila tana ci gaba da yin kamari a tsakanin yahudawan sahayoniyya... Read more

Wani kwamandan sojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila ya ce: Rusa kungiyar Hamas yana bukatar shafe tsawon akalla shekaru biyu Ma’aikatar... Read more

Tashar talabijin “Kan” Ta HKI ta nakalto wani kwararre a kan harkokin Falasdinawa na cewa mai yuwa nan gaba da... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani ya bayyana cewa kasashen duniya suna ci gaba da maida hKI saniyar... Read more

Sojojin Yemen Sun Fidda Hotunan Hare Haren Sa Suka Kai Kan Wani Jirgin ruwan kasuwanci na HKI Tare Da Amfani... Read more

A kasar Italaia an ci gaba da zanga zanga don goyon bayan Falasdinawa a garuruwa da dama daga cikin har... Read more

Kungiyar mutanen morocco masu goyon bayan Falasdinawa sun yi allawadai da gwamnatin kasar wacce ta amincewa wani jirgin ruwn  HKI... Read more

Kuri’ar jin ra’ayin yahudawan sahayoniyya yana nuni da cewa: Benny Gantz ya fi fira ministan yahudawan sahayoniyya Benjamin Netanyahu farin... Read more