‘Yan sandan Amurka suna ci gaba da murkushe daliban jami’a da suke gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al’ummar... Read more
Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da cewa; An yi amfani da makamansu wajen kashe fararen hula a Gaza Shugaban... Read more
Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta gargadi HKI kan duk wani harin da zata kaiwa Falasdinawa a garin rafah na... Read more
Kakakin babban sakataren MDD Stéphane Dujarric ya bayyana cewa bai kamata a yi barazana ga ma’aikatan kotun duniya ta ICJ... Read more
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da kaddamar da hare-hare na musamman guda 10 kan sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar... Read more
Turkiyya ta dakatar da fitar da dukkan kayayyaki da kuma shigar da su Isra’ila, a wani mataki na nuna fishi... Read more
Jagoran Juyin Juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa zirin Gaza ne damuwar duniya ta... Read more
Wani rahotu na musamman dangane da yaki A Gaza, hukumar kare hakkin bil’adma na MDD mai kula da al-amuran Falasdinawa... Read more
Ofishin jakadancin JMI dake kasar Island ta bukaci kasashen turai su dakatar da taimakon da suke bawa gwamnatin HKI saboda... Read more
Gwamnatin HKI tana tsaron yiyuwar kotun kasa da kasa dake Lahe, ta fidda sammashin kama firai ministan haramtacciyar kasar da... Read more
Dakarun kungiyar Hizullah ta kasar Lebanon sun yi luguden wuta a kan sansanin sojojio na Malikya a cikin arewacin kasar... Read more
Kungiyoyin Falasdinawa sun yi tir da allawadai da hare haren jiragen yakin HKI kan karamin ofishin jakadancin JMI da ke... Read more
Mataimakiyar jakadan JMI a MDD ta bukaci kwamitin tsaro na majalisar ya gudanar da taron gaggawa, dangane da hare haren... Read more
Hukumar bada agaji ta MDD (OCHA) ta bada rahoton cewa sojojin HKI suna amfani da gine ginen makarantu a gaza... Read more
Hassam Badron wani mamba a kwamitin gudanarwa na kungiyar Hamas a nan Tehran ya bayyana cewa babu wani jami’an kungiyar... Read more
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani da HKI a matsayin makami... Read more
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta maida martani ga hare haren HKI kan wasu wurare a kudancin kasar tare da... Read more
Kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas ta yi tir da yadda kungiyoyin kasa da kasa su ka yi shiru akan mummunan... Read more
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a yau Asabar ta yi ruwan wuta da makaman atilari, Drons makare da makamai da... Read more