Mutanen a kasashen duniya da dama suna ci gaba da zanga zangar goyon bayan al-ummar Falasdinu da kuma yin allawadai... Read more
Rahotanni sun bayyana cewa da dubun dubatan alummar kasar birtaniya suka cika manyan titunan birnin London a ranar ta 28... Read more
Wani rahotu na musamman dangane da yaki A Gaza, hukumar kare hakkin bil’adma na MDD mai kula da al-amuran Falasdinawa... Read more
Kamfanin dillancin labarai na Irna ya nakalto cewa iyalan yahudawan da dakarun kungiyar gwagwarmaya suka yi garkuwa da su, sun... Read more
A cikin wani bayani na hadin guiwa da kasashen Pakistan da Iran suka fitar sun bukaci dakatar da bude wuta... Read more
Rahotanni sun bayyana cewa Papa roma farancis shugaban cocin katolika na duniya ya bada shawarar komawa teburin tattaunawa domin kawo... Read more
Ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Abdallahiyan da yake nuna damuwarsa game da yin amfani fiye da karfi da jamian... Read more
A wata ganawa da aka yi tsakanin babban sakataren kungiyar hadin kan kashen larabawa Ahmad Abul Gaith da manzon musamman... Read more
A wani martani da Asusun kula da mata da yara kanana na majlisar dinkin duniya UNICEF ya yi game da... Read more
A wani taron manema labarai da ya gudana tsakanin fira ministan kasar Pakistan Mohammad shahbaz Sharif da Shugaban kasar Iran... Read more
Ofishin jakadancin JMI dake kasar Island ta bukaci kasashen turai su dakatar da taimakon da suke bawa gwamnatin HKI saboda... Read more
Rahotanni sun bayyana cewa minsitan harkokin waje na Hadaddiyar daular larabawa Abdullah bn zayid alinahyan ya zanta ta wayar tarho... Read more
Mai kula da siyasar waje ta kungiyar tarayyar Turai Jose Borell ya yi kira da a dauki duk wani mataki... Read more
Shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi ya fadi cewa idan dai gwamnatin sahyuniya ta yi ganganci sake kai wa Iran hari ... Read more
Shugaban kungiyar Agajin ta Falasdinawa Unrwa ya bayyana yadda HKI take kokarin ganin an rusa kungiyar tasu da kawo karshen... Read more
Ma’aikatar yaki ta HKI ta fitar da sanarwar cewa daga ranar 7 ga watan oktoban shekarar da ta gabata zuwa... Read more
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa da dama daga cikin sojojinsu dake Gaza sun jikkata sanadiyyar harin ‘yan gwagwarmaya.... Read more
Kafafen yada labarai a zirin Gaza sun bayyana Karin ta’asan da sojojin HKI suka kai a kan asbitin Shifa na... Read more
A sabbin hare haren da sojojin HKI suka kai kan sansanin yan gudun hijira ta ‘Al-Jadid” kusa da Nusairaat a... Read more
Kamfanin dillancin labara IRNA na kasar Iran ya nakalto wani bayani wanda dakarun Saraya Kudsu suka fitar a safiyar yau... Read more