Search
Close this search box.

Iran Ta yi Gargadin Mayar Da Martani Mai Tsanani Ga Duk Wanda Yayi Gigin Kai Mata Hari .

Shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi ya fadi cewa idan dai gwamnatin sahyuniya ta yi ganganci sake kai wa Iran hari  acikin kasarta to za ta

Shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi ya fadi cewa idan dai gwamnatin sahyuniya ta yi ganganci sake kai wa Iran hari  acikin kasarta to za ta fuskanci mayar da martini mafi muni da zata yi nadama da it da masu baya kariya,

Shugaban Raisi ya fadi haka ne a lokacin da yake ganawa da mutanen garin Shahrud dake lardin Simnan dake gabashin kasar, inda ya jaddada cewa a yau duniyar musulmi da ta masu kare hakkin dan Adama sun tabbatar da gaskiyar iran na kare yankin Falasdinu, da kuma nuna adawa da gwamantin yahudawan sahyuniya,

Har ila yau ya kara da cewa zamanin nuna fin karfi ya kare, ya kara da cewa dun wani batun tattaunawa da wasu kasashen turai ta hanyar tarho ne ko kuma tai do da ido a shirye take taba da amsa ta hankali da hangen nesa.

Wanna yana zuwa ne bayan martini da iran ta mayar kan HKi sakamakon harin da ta kai a ofishin jakadancinta dake birnin dakamaskar da yayi sanadiyar shahadar mutane 7 ciki har da wani babban kwamandan dakarun kare juyin musulunci na iran janar zahidi.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments