Kungiyar Hamas dai ta yi kira ga masu shiga Tsakani da su yi wa 'yan mamaya matsin lamba domin su... Read more
Sojojin Isra’ila sun kai sabbin hare-hare a Zirin Gaza, inda aka kashe yara biyu tare da jikkata wasu Falasdinawa, duk... Read more
Wani babban jami’in Ansarullah na Yemen ya ce Kwamitin Tsaro na MDD ya rasa mutuncinsa saboda gazawarsa wajen dakatar da... Read more

Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Gwamnatin ‘yan Sahayoniyya ta kashe Falasdinawa sama da 150 a Gaza a watan... Read more

Falasdinawa 22 ne suka yi shahada  yayin da wasu gwammai kuma suka jikkata a cikin saoi 24 da suka gabata... Read more

Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi bikin tunawa da cika shekaru biyu da shahadar Isma’il Haniyeh, tare da jaddada ci... Read more

Majaliysar Asibirti a yankin gaza ta bayyana cewa a ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka... Read more

IDF ta kai sabbin hare-hare a Gaza... Read more

Akalla falasdinawa 8 ne suka yi shahada sanadiyyar hare haren da sojojin HKI suka kai kan falasdinawa a zirin Gaza,... Read more

Jiragen sama marasa matuki na isra’ila sun kai hari a yankin Gaza kuma sun yi sanadiyar shahadar falasdinawa guda biyu... Read more

Rahotanni sun nuna cewa An cimma yarjejeniyar kwancewa kungiyar Hamas Dammara a Zirin Gaza, wanda shugaban Amurka Donald Trump ya... Read more

Majiyar asibitocin yankin Gaza ta tabbatar da cewa Falasdinawa 4 sun yi shahada a cikinsu akwai kananan yara 2,yayin da... Read more

Majiyoyin labarai sun bayyana cewa akalla falasdinawa guda 3 sun  yi shahada a jiya laraba bayan wasu hare-haren da sojojin... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa falasdinwa 3 sun yi shahada yayin da wasu 15 kuma suka jikkata a jiya litinin sakamakon... Read more

Rahotanni dake fitowa daga yankin falasdinu sun nuna cewa yankuna daban daban dake gabar yammacin kogin Jodan sun fuskanci hare... Read more

Luguden wuta kan yankunan Falasdinawa da tashin gobara a yankunan daban-daban na Gaza Rahotonni sun ruwaito cewa: Jiragen saman yakin... Read more

Rahotonni sun ruwaito cewa: Harin sama da sojojin Isra'ila suka kai kan unguwar Sabra ya nufi wani gini mai hawa... Read more

Rahotanni daga yankin Gaza suna cewa a yau Talata Falasdinawa 10 sun yi shahada daga cikinsu da akwai karamin yaro... Read more

Kungiyar gwagwarmaya ta hamas ta yi tir da matakin da HKI ta dauka na bai wa mastugunan yahudawa yan share... Read more

Sojojin HKI suna ci gaba da kai hare-hare a yankin Gaza da hakan yake a matsayin keta yarjejeniyar tsagaita wuta... Read more