The latest news and topic in this categories.
A karon farko hukumomin Ireland sun amince da nada jakadan Falasdinu a wannan kasa. A rahoton Al Jazeera, Ireland ta amince a karon farko da nada jakadan Falasdinu a wannan
Dubban mutane a kasashen duniya da dama ne suka fito kan tituna don nuna goyon bayansu ga mutanen kasar Falasdinu da aka mamaye da kuma mutanen Lebanon. Kamfanin dillancin labaran
Kasar Jordan ta yi Allah wadai da kiraye-kirayen da 'yan mamaya ke yi na kai hare-haren bama-bamai a Masallacin Al-Aqsa mai albarka don tarwatsa shi Ma'aikatar Harkokin Waje ta kasar
Kasar Jordan ta yi Allah wadai da kiraye-kirayen da 'yan mamaya ke yi na kai
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa JMI zata ci gaba da
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International’ ta zargin yansanda a kasar Jamus da amfani
Hukumar cin kwarya-kwaryar Falasdinawa ta aike da wasiku har 3 ga jami'an Majalisar Dinkin Duniya
Shugaban bangaren siyasar kungiyar Hamas Isma'il Haniyeh ya yi shahada a wani harin ta'addanci da
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya Sanya hannu a kasafin kudi na shekara mai zuwa wato 2025, wanda banaren tsaro ya sami kaso mafi tsoka na kashi 32.5 %. Tashar
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya yi kira ga kasashen musulmi da su hada kai tare don taimakawa kasar Siriya wajen fatattakar kungiyoyin 'yan ta'adda da suke barazana ga kasar
Shugabannin kasashen yankin Gulf sun jaddada kiransu na tsagaita bude wuta cikin gaggawa a zirin Gaza bayan ganawar da suka yi a Kuwait ranar Lahadi. Kasashen sun kuma yi maraba
Kasashen Amurka da Faransa da Jamus da kuma Birtaniya sun yi kiran da a kwantar da hankali a kasar Siriya. A cikin wata sanarwar hadin gwiwa da suka fitar a
Jiragen saman yakin Rasha da na Siriya sun kai farmaki kan sansanonin 'yan ta'adda a lardin Idlib da ke arewa maso yammacin kasar Siriya domin fatattakar 'yan ta'addar da ke
Faransa ta zargi sojojin Isra’ila da karya yarjejeniyar tsagaita bude wuta da suka cimma da kungiyar Hizbullah har sau 52, ciki har da harin da aka kai a ranar Asabar