The latest news and topic in this categories.
Kasar Jordan ta yi Allah wadai da kiraye-kirayen da 'yan mamaya ke yi na kai hare-haren bama-bamai a Masallacin Al-Aqsa mai albarka don tarwatsa shi Ma'aikatar Harkokin Waje ta kasar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa JMI zata ci gaba da kasancewa tare da al-ummar Falasdinu a fafatawar da suke yi da sojojin HKI tun watanni
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International’ ta zargin yansanda a kasar Jamus da amfani da karfin da ya wuce kima kan magoya bayan Falasdinawa a zanga zangar da suka
Shugaban bangaren siyasar kungiyar Hamas Isma'il Haniyeh ya yi shahada a wani harin ta'addanci da
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya kira taron da kungiyoyin Falasdinawan suka gudanar a
Gwagwarmayar musulunci a Gaza ta kai hari akan wani ayarin motocin sojojin mamaya da su
Kwamitin gasar Olympic na kasar Falasdinu ya rubuta wasika zuwa ga kwamitin wasannin Olympic na
Kakakin rundunar sojin Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ya jaddada cewa: Za su ci
Hare-haren Isra'ila sun kashe Falasdinawa 70 tare da raunata 100 a rana guda a yankin da aka yi wa kawanya. A tsakiyar Gaza, Isra'ilawa sun kai hari kan gidaje da
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya gargadi kasashen musulmi kan makircin da Amurka da Isra'ila suke kullawa na sake fasalin yammacin Asiya, yana mai bayyana su a matsayin makiyan
Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa sama da mutane miliyan daya ne akasari mata da kananan yara ne suka rasa matsugunansu a Syria
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: Batun samar da sabuwar yankin Gabas ta Tsakiya a ƙarƙashin ikon 'yan sahayoniyya “rudun tunani ne kawai” A cikin
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Suna da yakinin makomar Siriya ba za ta kasance kamar yadda masu kulla makirci kan kasar suka shirya ba Shugaban Majalisar
Jakadan kasar Yemen a Iran ya jaddada cewa: 'Yan gwagwarmayar Yemen ba za su dakatar da kai hare-hare kan Isra'ila ba har sai an kawo karshen kai hare-hare kan Gaza