The latest news and topic in this categories.
Gwagwarmayar musulunci a Gaza ta kai hari akan wani ayarin motocin sojojin mamaya da su ka kutsa cikin yankin Khan-Yunus, inda su ka yi musu asara ta kayan aiki da
Kwamitin gasar Olympic na kasar Falasdinu ya rubuta wasika zuwa ga kwamitin wasannin Olympic na kasa da kasa tare da bukatar a kori HKI daga wasannin Olympic na kasa da
Kakakin rundunar sojin Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ya jaddada cewa: Za su ci gaba da gangami da yaki har sai sun fatattaki 'yan mamaya Kakakin rundunar sojin Izzuddeen
Kwamitin kula da Falasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila
Hukuma mai kula da furinonin Falasdinawa ta bada sanarwan cewa tunn bayan fara yakin tufanul
Kasashen Iraki, Kuwait da Saudiyya sun yi maraba da shawarar kasashen Ireland, Norway, da kuma
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce farmakin da Isra'ila ta kai a Rafah zai
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan kare hakkin bil'adama a yankin Falasdinu, Francesca Albanese,
A dai-dai lokacinda ake bukukuwan ranar kare hakkin bil'adama ta duniya, an zirgi sojojin Najeriya ta take hakkin fararen hula a kasar tun bayan bullar kungiyar yan ta'adda ta book
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi tsokaci game da hadarin da ke tatatre da hare-haren da Isra’ila take kaddamarwa a kan kasar Syria, yana mai jaddada wajabcin
Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya amince da wani kudiri da ya yi kira da a kawo karshen yakin kisan kare dangi da gwamnatin Isra’ila ke yi tun daga watan
Gwamnatin Ireland ta bi sahun Afirka ta Kudu a hukumance kan shigar da kara a gaban kotun kasa da kasa ta ICJ, da ke tuhumar Isra’ila da aikata laifukan kisan
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa: "Ayyukan da Isra'ila ke yi a kasar Siriya ya sabawa sharuddan yarjejeniyar Siriya da Isra'ila, kuma
Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya, ya sake faɗuwa karo na 11 a shekarar 2024. Wannna na cikin wata sanarwa da Hukumar Gudanar da Tsarin Wutar Lantarki ta Ƙasa (ISO), reshen