Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci yana kan hanyar zuwa birnin Geneva, domin bude tattaunawa karo na uku da Amurka... Read more

Rahotanni daga Yammacin kogin Jordan suna cewa, sojojin mamaya sun kai wasuhare-haren da kama Falasdianwa 18, bayan da su ka... Read more

Mai Magana da yawun gwamnatin Iran Malama Fatima Muhajirani ta bayyana cewa; Abinda gwamnati ta mayar da hankali akansa a... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jarumtaka wajen kare ‘yancin kai tana tare da Iran a fagen tattaunawa... Read more

Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan harkokin siyasa ya jadadda cewa; Diflomasiyya ita ce mafita ga amfanin kowa, kuma yaƙi... Read more

Kungiyar Jihadun -Islami ta bayyana cewa: “Majalisar Zaman Lafiya” a Gaza wasan kwaikwayo ne kawai da aka shirya Mataimakin Sakatare... Read more

A dai dai lokacinda al-amarin Falasdinawa ta zama babban al-amari a fagen kasa da kasa a duniya, jami’an gwamnatin JMI... Read more

Mutane biyu wadanda aka fi sani dangane da kare hakkin Falasdinawa a kasar Burtania wato Ben Jamal na kungiyar ‘Palastine... Read more

Kasashen duniya na ci gaba da yin tir da Allah wadai da Isra’ila kan shirinta na mamaye gabadayen yammacin kogin... Read more

Shugaban kasar Iran ya jaddada kyakkyawar manufar Iran game da kasashen nahiyar Afirka Shugaba Masoud Pezeshkian ya jaddada muhimmancin dabarun... Read more

Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran ya yi gargadin illar daukan duk wani sabon matakin soja a yankin Mataimakin Ministan Harkokin... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya yi watsi da hasashen da ake yi game da cimma yarjejeniyar wucin gadi tsakanin... Read more

Babban Kwamandan sojojin Iran ya jaddada cewa: Rundunar sojin Iran ta tabbatar da cikakken shirinta na tunkarar duk wani yaki... Read more

Al-Maliki ya tabbatar da jajircewarsa na tsayawa takarar fira ministan ƙasar Iraqi kuma ya ƙi amincewa da batun janyewa Nouri... Read more

Mataimakin shugaban cibiyar kasuwanci ta Iran, ya sanar da cewa  za a yi bikin baje koli na manyan kamfanonin Iran... Read more

A wata sanarwa da kungiyar ta kasashen musulmi ta fitar, ta ce a ranar Alhamis mai zuwa za ta yi... Read more

A wata hira da ya yi da  kamfanin dillancin labarun Faransa, a yau Litinin Nurul Maliki na Iraki  ya ce,... Read more

Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na’im Kassim wanda   Shafin watsa labaru na ” al-Ahad” ya yi hira... Read more

Wani ɗan Jarida Ba’amurke, a cikin sukar manufofin Washington game da Isra’ila, ya bayyana gwamnatin a matsayin babban nauyin ƙasashen... Read more

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Suna sa ido sosai kan duk wani motsin Amurka Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian... Read more