The latest news and topic in this categories.
Kakakin Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya bayyana cewa: Kasar Habasha tana wakiltar babbar dama ga ci gaban tattalin arzikin kasarsa Kakakin Majalisar shawarar Musulunci ta Iran Mohammad Baqir
Gwamnatin Sojan ta kasar Mali ta kwace wannan zinariyar mai yawa ce daga kamfanin hako ma’adanai na kasar Kanada saboda rashin samun daidaito a tsakaninsu dangane da kudin harajin da
Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun nuna daya daga cikin rumbun ajiyar makamai masu linzaminsu na karkashin kasa wanda suka sanyawa suna 'birnin makamai masu linzami'.
Wakilin kasar China a MDD ya bayyana damuwar kasarsa akan yadda aka shigar da ‘yan
Ministan harkokin wajen kasar Siriya ya gana da tokwaransa na kasar Qatar da kuma Firai
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, a sakonsa na sabuwar shekara ta 2025 wanda aka
Dubun dubatar mutane ne da su ka fito daga yankunan Iran mabanbanta ne su ka
Al'ummar Turkiyya sun gudanar da zanga-zangar nuna fushinsu a gaban karamin ofishin jakadancin Isra'ila da
Ana ci gaba da yin Allah wadai da tofin Allah tsine kan farmakin da Isra’ila ta kaddamar kan yankin Jenin a yammacin gabar kogin Jordan da ta mamaye. Ma'aikatar harkokin
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta bukaci sojojin Isra'ila da su kammala janyewarsu daga kudancin kasar kamar yadda yarjejeniyar tsagaita bude wuta da bangarorin biyu suka cimma, ta tanada. A
Shugaban kasar Iran ya jajantawa takwaransa na Turkiyya kan wadanda tashin gobarar ta shafa a kasarsa Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya aike da sakon ta'aziyya ga takwaransa na kasar
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyanam cewa: Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar hana samar da makaman kare dangi kuma lamarin a fili yake ga kowa da kowa Ministan
Daraktan yada labarai na gwamnatin Falasdinu a Gaza ya bayyana alkaluma masu ban tsoro game da ta'addancin 'yan Sahayoniyya a Gaza Daraktan ofishin yada labarai na gwamnatin Falasdinu a Zirin
Kungiyar gwagwramayar Falasdinawa ta yi Allah wadai da Sanya sunan kungiyar Ansarullahi ta Yemen da Amurka ta yi cikin jerin kungiyoyin ta'addanci Kungiyar Mujahidan Falasdinawan ta yi kakkausar suka kan