The latest news and topic in this categories.
A jiya Juma’a ne Sheikh Ibrahim Yakubu El-Zakzaky ya girmama ilayan shahidai almajiransa da su ka rasa rayukansa a shekarun baya. A jawabin da ya yi, Sheik Ibrahim El-zakzaky ya
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Gwamnatin Kasar Yemen ta sallami ma'aikatan katafaren jirgin ruwan kasuwancin mai suna 'Galaxy Leader, da kuma jirgin nasu saboda goyon bayan tsagaita wuta a Gaza, A ranar 19 ga watan
Kakakin Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya bayyana cewa: Kasar Habasha tana wakiltar babbar
Gwamnatin Sojan ta kasar Mali ta kwace wannan zinariyar mai yawa ce daga kamfanin hako
Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun nuna daya daga cikin rumbun
Kungiyar Hadin Kan Islama (OIC) ta yi Allah wadai ta yi Allah wadai da taswirar
Wakilin kasar China a MDD ya bayyana damuwar kasarsa akan yadda aka shigar da ‘yan
Kasashen larabawa masu kawance da Amurka sun kasance a sahun gaba wajen mayarwa da shugaban kasar Amurkan martani, bayan da ya bayyana cewa kasarsa za ta shimfida ikonta a Gaza,
Kungiyar M 23 mai samun goyon bayan Rwanda ta kara samun gindin zama a gabashin kasar DRC, duk da cewa ta sanar da tsagaita wutar yaki ta gefe daya a
Sojojin HKI sun sanar da cewa a Yau Alhamis biyu daga cikinsu sun halaka, yayin da wasu 8 su ka jikkata sanadiyyar abinda su ka kira faduwar injin daukar abubuwa
Mataimakin shugaban kasar Iran kan al-amuran na Musamman Muhammad Javad Zareef ya bayyana cewa tattaunawa kadai da Amurka, ba zai warware matsalolin Iran ba. Kamfanin dillancin labarum IP na kasar
A wani umurnin da ya bayar Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran, Imam Aya. Sayyid Alilul Khami'nae ya sanya babban sakataren kungiyar Hizbullah a matsayin wakilinsa a kasar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi, a lokacin da yake maida martani ga jawabin shugaban kasar Amurka Donal Trump a jiya Laraba, ya ce takurawa mai tsanani ya karya.