The latest news and topic in this categories.
Sojojin Yemen sun kai hari kan sansanin Nevatim na haramtacciyar kasar Isra'ila da ke Negev da makami mai linzami Dakarun Yemen sun sanar da aiwatar da wani farmakin soji kan
Sojojin kasar ayemen sun kakkabo jiragen yaki na kasar Amurka wadanda ake sarrafashi daga nesa a kan kasar Yemen, da dama wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka miliyon $200 a
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC) ta yi watsi da bukatar Isra’ila na soke ko kuma ta dakatar da sammacin kama firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da tsohon
Sojojin Yemen sun kai hari kan sansanin Nevatim na haramtacciyar kasar Isra'ila da ke Negev
Sojojin kasar ayemen sun kakkabo jiragen yaki na kasar Amurka wadanda ake sarrafashi daga nesa
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC) ta yi watsi da bukatar Isra’ila
Munanan azabtarwa kan fursunonin Falasdinawa a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila da suka hada da
An fara gudanar da bukukuwan ranar soji a Iran a ranar 18 ga watan Afrilu
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kawar da ta'addanci ta hanyar hadin kan kasashen yanki Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi Allah wadai da kakkausar murya
Fira ministan Indiya ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana kokari da zage dantse wajen taimakawa a fagen inganta zaman lafiyar yanki da na duniya baki daya Fira ministan
An fara gudanar da zaman taron hadin gwiwar tattalin arziki tsakanin Iran da kasashen nahiyar Afirka karo na uku A safiyar yau Lahadi ne aka bude zaman taron karo na
A ganawarsa da wata jami'ar Amurka, al-Julani ya yi alkawarin ba zai cutar da tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila ba! Barbara Leaf, tsohuwar mataimakiyar sakatariyar harkokin wajen Amurka mai kula da
'Yan kungiyar ta boko haram sun kashe masu sintiri farafen hula 2 da kuma wasu sana'ar yin sarar itace su 10 a a Bokko Gjide a karamar hukumar Gwoza dake
A wani hari da jirgin sama maras matuki da dakarun kai daukin gaggawa su ka kai akan sansanin 'yan hijira a Jahar " Nahrun-Nil" a Arewacin Sudan sun kashe mutane