The latest news and topic in this categories.
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Gwamnatin Kasar Yemen ta sallami ma'aikatan katafaren jirgin ruwan kasuwancin mai suna 'Galaxy Leader, da kuma jirgin nasu saboda goyon bayan tsagaita wuta a Gaza, A ranar 19 ga watan
Tsohon babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran Mohsen Rezae ya bayyana cewa yakin gaza ko na tufanul aksa ta wargaza dukkan shirin HKI da kuma tunaninta a gabas ta
Kungiyar Hadin Kan Islama (OIC) ta yi Allah wadai ta yi Allah wadai da taswirar
Wakilin kasar China a MDD ya bayyana damuwar kasarsa akan yadda aka shigar da ‘yan
Ministan harkokin wajen kasar Siriya ya gana da tokwaransa na kasar Qatar da kuma Firai
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, a sakonsa na sabuwar shekara ta 2025 wanda aka
Dubun dubatar mutane ne da su ka fito daga yankunan Iran mabanbanta ne su ka
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta yi kokarin dakile duk wani makirce-makircen da makiya ke kitsawa. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta jinkirta sakin sauren karin ‘yan Isra'ila da take garkuwa dasu "har sai an ga abinda hali ya yi", saboda keta dokar da Isra'ila ta
Iran, ta la’anci kalaman foraministan Isra’ila dake cewa a kasa kasar Falasdinu a cikin kasar Saudiyya. Ministan harkokin wajen kasar Abbas Araghchi ya yi kakkausar suka ga kalaman na Benjamin
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa shirin korar al'ummar Zirin Gaza zai hada da kwace 'yancinsu na komawa kasarsu. Trump ya fada a wata hira da tashar Fox News
Gungun aiki na Majalisar Dinkin Duniya kan tsare mutane ba bisa ka'ida ba, ya yi kira da a gaggauta sakin hambararen shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum da matarsa Hadiza. Tun
Babban hafsan hafsishin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Bakri ya bayyana cewa sojojin Iran a shirye suke fiye da ko wani lokaci don kare JMI daga makiyanta. Tashar talabijin ta