Search
Close this search box.

Shugaban Kasar Uzbakestan: Iran Kasa Ce Mai Karfin Soja Da Na Tattalin Arziki

Shugaban kasar ta Uzbakestan Shaukat Mir Dhiyayif wanda ya gana da sabon jakadan jamhuriyar musulunci ta Iran a kasarsa Muhammad Ali Askandari, ya ce; Iran

Shugaban kasar ta Uzbakestan Shaukat Mir Dhiyayif wanda ya gana da sabon jakadan jamhuriyar musulunci ta Iran a kasarsa Muhammad Ali Askandari, ya ce; Iran Kasa Ce Mai Karfin Soja Da Na Tattalin Arziki.

Har ila yau, shugaban na kasar Ubzakestan ya yabawa jamhuriyar musulunci ta Iran akan karfi al’adu da kuma masana, sannan kuma ya jaddada wajabcin bunkasa alaka a tsakanin kasashen biyu a fagagen makamashi, ma’adanai,noma kiwon lafiya da hada magunguna.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments