The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ;Duniyarmu a Yau' shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya
Dan Majalisar mai wakiltar Hizbullah Ali Fayyadh ya yi rangadi tare da ‘yan jarida na cikin gida da kuma waje a kudancin Lebanon domin ganin girman barnar da Isra’ila ta
Babban magatakardar kungiyar yarjejeniyar tsaro ta Nato Mark Rutte, ya gargadi zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump akan aniyarsa ta tilasta kasar Ukiraniya ta yi sulhu da Rasha. Mark Rutte
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Dan Majalisar mai wakiltar Hizbullah Ali Fayyadh ya yi rangadi tare da ‘yan jarida na
Babban magatakardar kungiyar yarjejeniyar tsaro ta Nato Mark Rutte, ya gargadi zababben shugaban kasar Amurka
Yan wasan Judo din na Iran kurame sun yi wasan ne a matakin nauyi kilo
Jagoran kungiyar “Ansarullah” ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik al-Husi wanda ya gabatar da jawabi da
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai