Yan Wasan Iran Kurame Sun Sami Lambobin  Zinariya Da Azurfa  A Wasannin Judo Na Asiya

Yan wasan Judo din na Iran kurame sun yi wasan ne a matakin nauyi kilo 66 da kuma kilo 60. Ali Salahshur mai nuyin kilo

Yan wasan Judo din na Iran kurame sun yi wasan ne a matakin nauyi kilo 66 da kuma kilo 60.

Ali Salahshur mai nuyin kilo 66 ya zama gwarzo ne a tsakanin ‘yan wasa daga kasashe 7 da su ka yi tarayya a wasan na Judo, inda ya sami lambar zinariya.

Sai kuma dan wasu na biyu shi ma daga Iran Mehrdad Badagi mai nauyin kilo 60 wanda shi kuma ya sami galaba a tsakanin ‘yan wasanni 5, inda ya sami lambar yabo ta Azurfa.

An dai gudanar da wadannan wasannain ne na kurame a kasar Malysia.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments