An Raya Daren Zagayowar Ranar Wafatin ‘Yar Manzon Tsira Sayyada Fatimah Zahra (s)

A Iran an raya zagayowar daren wafatin ‘yar manzon tsira Fatimah Zahra Alaiha Salam. Jagoran juyin juya halain Musuluci Ayatollah Sayyed Ali Khamenei ya halarci

A Iran an raya zagayowar daren wafatin ‘yar manzon tsira Fatimah Zahra Alaiha Salam.

Jagoran juyin juya halain Musuluci Ayatollah Sayyed Ali Khamenei ya halarci daren a Husainiyyar Imam Khomamini a Tehran.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayyana cewa an gudanar da juyayin shahadar ne a husainiyyar, tare da manyan jami’an kasar ciki har da shugaban aksar Massoud Pezeshkian. 

Fatima (s) ita ce diyar manzon Allah (s) sannan matar Imam Ali (a) sannan mahaifiya ga Imam Hassan da Husain (a).

Shahadarta ta kasance ne a cikin watan Jumada Thani watanni kadan bayan wafatin mahaifinta manzon Allah (s).

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments