The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta yi allawadai da gwamnatin Amurka saboda mikawa kasar Ukraine, kudaden kasar Rasah da ta kwace har dalar Amurka biliyon $20, kuma hakan yana matsayin
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa: "Ayyukan da Isra'ila ke yi a kasar Siriya ya sabawa sharuddan yarjejeniyar Siriya da Isra'ila, kuma
Daruruwan manya-manyan yan kasuwa daga kasar Rasha ne zasu ziyarci kasuwar baje koli na kayakin da ake kerawa a kasar Iran wadanda kuma za'a kaisu kasar Rasha. Kamfanin dillancin labaran
Ministan harkokin wajen Burkina Faso, Karamoko Jean-Marie Traore, ya yaba da yadda kasar ke ci
A yau Talata ne Rasha ta harba taurarin dan’adam din guda biyu kirar Iran da
Pars Today - Ministan harkokin wajen kasar Rasha, yayin da yake ishara da bukatar yin
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa: Idan Donald Trump ya yi ƙoƙarin dakatar da yakin Ukraine,
Jamhuriyar Nijar ta cimma yarjejeniya da kamfanin Glavkosmos na kasar Rasha a wannan Juma'a kan
Babban hafsan hafsishin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Bakri ya bayyana cewa sojojin Iran a shirye suke fiye da ko wani lokaci don kare JMI daga makiyanta. Tashar talabijin ta
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, kasar Iran ba zata taba zama don tattaunawa da kasar Amurka ba a dai-dai lokacin take kara takurawa kasar da
Babban mai bawa jagoran juyin juya halin musulunci shawara kan al-amuran siyasa Ali Shamkhani ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran za ta ci gaba da kare shirinta na makamashin Nukliya
Khalilul Hay, shugaban kungiyar Hamas a Gaza, wanda ya halarci gangamin bikin cika shekaru 46 da nasarar juyin juya halin musulunci a kasar Iran, ya bayyana cewa yakin Tufanul Aksa
Sam Nujoma, dan gwagwarmaya neman yencin kasar Namibiya karkashin gwamnatin wariyar launin fata ta Afrika ta kudu, ya rasu a jiya Lahadi kamar yanda gwamnatin kasar ta Namibi a ta
Ma'aikatar harkokin wajen Masar ta sanar cewa, kasar za ta karbi bakuncin taron gaggawa na kasashen Larabawa a ranar 27 ga watan Fabrairun nan, domin tunkarar al'amura na baya-bayan nan