The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar harkokin wajen Katar ta sanar da cewa an yi karawa a tsakanin ministanta na harkokin wajen da kuma mataimakin shigaban kasar Iran akan muhimman ayyuka a birnin Davos na
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta sanar da cewa, yarjejeniyar tsagaita wutar ta Gaza za ta fara aiki ne a yau Lahadi da karfe 8:30 na safe agogon Gaza, 6:30
Ministan harkokin wajen kasar Siriya ya gana da tokwaransa na kasar Qatar da kuma Firai ministan kasar a kokarin da kasar take yi na samun amincewar kasashen duniya da kuma
Ma’aikatar harkokin wajen Katar ta sanar da cewa an yi karawa a tsakanin ministanta na
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta sanar da cewa, yarjejeniyar tsagaita wutar ta Gaza za
Ministan harkokin wajen kasar Siriya ya gana da tokwaransa na kasar Qatar da kuma Firai
A lokacinda yake ganawa da masana masu fasaha a masana'antun makamai na kasar da kuma manya-manyan Jami'an sojojin Kasar Iran, Jagoran Juyin Juya Halin musulunci Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya
Kungiyar yan ta'adda ta Daesh ta dauki alhakin harin da aka kai a lardin Kunduz na arewacin kasar Afganistan, wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane akalla 5 da kuma raunata wasu
Jakadan kasar Rasha a nan Tehran Alexey Dedov ya bayyana damuwarsa da yadda kasar Amurka take son ta maida kasashen Rasha da China gefe a tattaunawar shirin Nukliyar kasar Iran,
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya kara jaddadawa Sarkin Jordan Abdullahi II kan shirinsa na kwace yankin Gaza daga hannun Falasdinawa, sannan ya maida shi wurin shakatawa, da kuma kan
Kungiyar Hamas a Gaza ta godewa kasashen duniya musamman kasashen Jordan da Masar dangane da kin amincewarsu da korar Falasdinawa a Gaza. Kafin haka dai shugaban kasar Amurka Donal Trump
Iran ta yi kakkausar suka kan barazanar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi na yin amfani da karfi a kan kasar, inda ta bayyana hakan a matsayin barazana da