Qatar Ta Ce; Kawancen Da Amurka Bai Wadatar Da Ba Da kariya Ga Yankin Tekun Pasha Ba

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bakin kakakinta ta yi furuci da cewa yin kawance da Amruka bai wadatar ga kasashen yankin tekun pasha ba.
kasar Qatar

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bakin kakakinta ta yi furuci da cewa yin kawance da Amruka bai wadatar ga kasashen yankin tekun pasha ba.

Ma’aikatar ta harkokin wajen kasar Qatar ta kara da cewa duk da cewa alakar da kasashen larabawa suke da ita da Amurka, tana da muhimmanci amma a lokaci daya ba ta wadatar ba.

Wannan furucin na kasar ta Qatar ya biyo bayan rusa mafi yawancin sansanonin Amurka a cikin wannan yankin da yadda Amurkan ta kasa kare kanta, balle kuma ta kare masu kawance da ita.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted