Araqchi Ya Tattauna Da Takwaransa Na Qatar Kan Hadin Gwiwa

Iran da Qatar sun tabbatar da ci gaba da hadin gwiwa don hana karuwar tashe-tashen hankula a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi da

Iran da Qatar sun tabbatar da ci gaba da hadin gwiwa don hana karuwar tashe-tashen hankula a yankin

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi da Fira Ministan Qatar kuma Ministan Harkokin Wajen kasar Sheikh Mohammed bin Abdulrahman Al -Thani sun yi magana ta wayar tarho a yammacin Talata.

A yayin kiran, bangarorin biyu sun tattauna sabbin abubuwan da suka faru a yankin, inda suka jaddada muhimmancin amfani da karfin diflomasiyya da kuma ci gaba da hadin gwiwa don hana karuwar rikici a yankin.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted