The latest news and topic in this categories.
Habasha ta zargi Masar da kokari ci gaba da yin ikirarin mallakar kogin Nilu yayin da zaman ɗar-ɗar ke daɗa ƙaruwa tsakanin ƙasashen biyu. Cikin wata wasiƙa da ta aike
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta musanta da babban murya zargin Firai ministan HKI Benyamin Natayahu na taimakawa kungiyar Hamas ta yi fasakorin makamai daga kasar zuwa zirin Gaza. Kamfanin
Kamfanin dillancin labaran reuters ya nakalto majiyar diflomasiyya 3 da na gwamnatin Somaliya a yau talata Masar ta aikewa kasar Somaliya kashin farko na taimakon soja cikin shekaru arba'in da
Habasha ta zargi Masar da kokari ci gaba da yin ikirarin mallakar kogin Nilu yayin
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta musanta da babban murya zargin Firai ministan HKI Benyamin
Kamfanin dillancin labaran reuters ya nakalto majiyar diflomasiyya 3 da na gwamnatin Somaliya a yau
Kasashen Iran da Masar sun tabbatar da ci gaba da tuntubar juna da nufin dawo
Rundunar sojin Masar ta fitar da sanarwa dangane da harbe-harben da aka yi tsakanin sojojin
Babban Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya bayyana a wani jawabi da ya yi da aka watsa ta gidan talabijin a wannan Alhamis cewa, ‘yan kasar Labanon
Yayin da take neman gwamnatin sahyoniyawan ta janye daga yankunan Falasdinawa da ta mamaye, Majalisar Dinkin Duniya ta kuma goyi bayan kafa kasar Falasdinu. A cewar Aljazeera, babban taron Majalisar
Kakakin rundunar "Hashd al-Shaabi" ya jaddada cikakken shirin sojojin Iraki na kare iyakokin kasar da sauran yankunan kasar, sannan ya jaddada cewa ba za a taba maimaita irin yanayin da
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ;Duniyarmu a Yau' shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya
Dan Majalisar mai wakiltar Hizbullah Ali Fayyadh ya yi rangadi tare da ‘yan jarida na cikin gida da kuma waje a kudancin Lebanon domin ganin girman barnar da Isra’ila ta
Babban magatakardar kungiyar yarjejeniyar tsaro ta Nato Mark Rutte, ya gargadi zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump akan aniyarsa ta tilasta kasar Ukiraniya ta yi sulhu da Rasha. Mark Rutte