The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta musanta da babban murya zargin Firai ministan HKI Benyamin Natayahu na taimakawa kungiyar Hamas ta yi fasakorin makamai daga kasar zuwa zirin Gaza. Kamfanin
Kamfanin dillancin labaran reuters ya nakalto majiyar diflomasiyya 3 da na gwamnatin Somaliya a yau talata Masar ta aikewa kasar Somaliya kashin farko na taimakon soja cikin shekaru arba'in da
Kasashen Iran da Masar sun tabbatar da ci gaba da tuntubar juna da nufin dawo da harkokin siyasa da alakar da ke tsakaninsu A wata tattanawa tsakanin ministan harkokin wajen
Kasashen Iran da Masar sun tabbatar da ci gaba da tuntubar juna da nufin dawo
Rundunar sojin Masar ta fitar da sanarwa dangane da harbe-harben da aka yi tsakanin sojojin
Kafofin yada labaran Isra'ila sun bayar da rahoton barazanar da Masar ta yi wa Isra'ila
Ministan harkokin wajen JMI da kuma tokwaransa na kasar Masar sun tattauna da wayar tarho
Hassam Badron wani mamba a kwamitin gudanarwa na kungiyar Hamas a nan Tehran ya bayyana
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Ahamd Khatami ya ce; Wajibi ne duniya ta san cewa, matsayar Iran dangane da Amurka shi ne wanda Imam Khumaini da kuma
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta fitar da sanarwa a jiya Alhamis tana mai gargadi akan kin ficewar sojojin HKI daga kudancin Lebanon bayan cikar kwanaki 60 daga dakatar da yaki,
Tashar talabijin din HKI ta 12; ta bayar da labarin dake cewa, ana tsammanin cewa kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas za ta fitar da sunayen Karin farusunonin da za ta
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa ta samu wasikar bukatar Amurka ta ficewa daga Hukumar Lafiya ta Duniya a shekarar 2026, kamar yadda Shugaba Trump ya umarta ranarsa ta
Kungiyar hadakar kasashen nan uku na da sojoji ke mulki wato AES ko Sahel Alliance ta sanar da cewa fasfon kungiyar zai fara aiki a ranar 29 ga Janairun shekarar