Trump Yayi Wasti Da Takunkuman Da Biden Ya Dorawa Wasu Yahudawa A Yankin Yamma Da Kogin Jordan

Amurla Donal Trump ya soke dokar da ta dorawa wasu yahudawan sahyoniyya sahyoniyya yan share wuri zauna, Tsahon shugaban kasa Biden ya dora masu takunkuman

Amurla Donal Trump ya soke dokar da ta dorawa wasu yahudawan sahyoniyya sahyoniyya yan share wuri zauna,

Tsahon shugaban kasa Biden ya dora masu takunkuman ne saboda sun muzantawa wasu falasdinawa a yankin yamma da kogin Jorda.

Tashar talabijin ta Al-Alam mai watsa shirye-shiryen da harshen larabaci ya nakalto kamfanin dillancin labaran Reuters ya na fadar haka.

Ya kuma kara da cewa, jakadan HKI a Washington ya na fadar hakan kafin a rantsar da Trump a jiya  litinin.

A lokacinda yahudawan suka muzantawa Falasdinawan a shekara ta 2024 dai, Natanyahu fray ministan HKI ya ce zai yi dubi a cikin al-amarin saboda muninsa. Amma a nan maganar ta mutu.  

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments