The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, Sharhin bayan labarammu zai yi magana a kan "jajircewar mutanen kudancin kasar Lebanon fuskantar sojojin HKI' yan mamaya' wanda ni tahir amin. ///…A
Wasu jami'an MDD sunn bayyana cewa, a cikin halin da ake ciki a kudancin kasar Lebanon ba ya yuwa mutane yankin su koma gidajensu. Tashar talabijin ta Presstv a nan
Majiyar kungiyoyin Agaji na Falasdinawa sun bayyana cewa, an fito da gawawwakin shahidai fiye da 50 daga karkashin gine-gine a garin Rafaha da Khan-Yunus dake kudancin Gaza. Sanarwar ta kuma
Majiyar kungiyoyin Agaji na Falasdinawa sun bayyana cewa, an fito da gawawwakin shahidai fiye da
Wata marubuciya a jaridar “Haaretz” mai suna No’a Limona’ ta wallafa wata kasida dake cewa;
Amurla Donal Trump ya soke dokar da ta dorawa wasu yahudawan sahyoniyya sahyoniyya yan share
Hukuma mai kula da al-amuran sadarwa ta Najerira wato 'The Nigerian Communications Commission (NCC) ya bada sanarwan
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na sharhin bayan labarai, wanda zai yi magana a kan "Yadda JMI Ta Bunkasa Sana'argine-gine da
An bayyana cewa Iran ce kasar ta 10 a duniya wajen samar da wutar lantarki, da yawan megawati dubu 94 da 846. Manajan da yake kula da tsara manyan ayyuka
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Masar ta sanar da kiran taron kasahen larabawa a karshen wannan watan na Febrairu da ake ciki domin tattauna batun tilasta wa Falasdinawa yin hijira daga
Kungiyar kasashen musulmi ( OIC) ta fitar da bayani da aciki ta yi tir da maganganun shugaban kasar Amurka Donald Trump akan fitar da mutanen Gaza. Kungiyar ta OIC ta
Shugaban kasar Namibia dake kan gado Nangolo Mbumba ne ya sanar a yau Lahadi cewa, jagoran samun ‘yacin kasar Sam Nujoma ya rasu a jiya Asabar da dare, bayan da
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya yi kira da a kafa kawancen duniya da dukkanin kasashen musulmi za su shiga ciki, domin taimakawa mutanen Gaza, da sake gina yanki, tare