The latest news and topic in this categories.
Tashar talabijin din ‘almayadin’ mai watsa shirye-shiryenta daga kasar Lebanon ta ambato wani kusa a kungiyar Hamas yana cewa, a zango na biyu na musayar fursunoni tsakaninsu da HKI, za
Shugaban kungiyar Hizbullah Ta Kasar Lebanon Sheikh Na'im Qasim ya bayyana shahid Qasim Sulaimani shugaban rundunar Qudus ta JMI ya sami nasarar wargaza shirin Amurka a gabas ta tsakiya da
A wani bayani da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta yi tir da harin da HKI ta kai wa biranen San’aa da kuma Hudaida a raanr Alhamis din da ta
Tashar talabijin din ‘almayadin’ mai watsa shirye-shiryenta daga kasar Lebanon ta ambato wani kusa a
Shugaban kungiyar Hizbullah Ta Kasar Lebanon Sheikh Na'im Qasim ya bayyana shahid Qasim Sulaimani shugaban
A wani bayani da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta yi tir da harin da
Gwamnatin HKI ta kama kuma ta tsare akalla yahudawa biyu yan share wuri zauna a
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na'eem Qaseem ya bayyana matsayin kungiyar a cikin
Dakarun kare juyin juya halin musulunci, IRGC, sun nuna daya daga cikin sansanin jiragen ruwan yaki masu sauri a karkashin kasa a karo na farko. Tashar talabijin ta Presstv a
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi ga HKI kan cewa, ta yi hankali, don tana iya
Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai
Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta sanar da cewa, yarjejeniyar tsagaita wutar ta Gaza za ta fara aiki ne a yau Lahadi da karfe 8:30 na safe agogon Gaza, 6:30
Ma’aikatar shari’a a Iran, ta sanar da shahadar wasu manyan alkalai guda biyu na kasar a wani harin ta’addanci da aka kai musu a cikin kotun kolin kasar dake Tehran.