Ministan harkokin wajen kasar Iran na riko Ali Bakhiri Kani ya bayyana cewa marigayi shugaba Ra’isi da kuma ministansa na... Read more
Kungiyar gwagwarmaya ta Islamic Jihad ta Falasdinu ta bayyana shakku kan tayin tsagaita bude wuta da shugaban Amurka Joe Biden... Read more
A Burtaniya daruruwan mutane ne a birane daban-daban na kasar ciki har da London suka sake gudanar da gangamin goyon... Read more
An gano gawarwakin Falasdinawa fiye da 70 da suka yi shahada da suka hada da yara 20 a Jabaliya bayan... Read more
Nassin Wasikar Ayatullah Al-Ozma Sayyid Ali Khamenei (DZ) Kamar Haka: Da Sunan Allah Mai rahma Mai Jin Kai Ina rubuta... Read more
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya bayyawa cewa, dole ne Isra’ila ta fuskanci hukunci... Read more
Kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah a kasar Lebanon ta sanar a jiya Juma’a cewa, mayakanta sun kaddamar da wasu jerin hare-hare... Read more
Shugaban Amurka Joe Biden ya ce Isra’ila ta yi tayin “taswirar yarjejeniya” don kawo karshen yakin da ta shafe kusan... Read more
Kakakin sojin Yemen ya ce dakarun kasar sun kai hari kan jirgin ruwan Amurka USS Dwight D. Eisenhower a tekun... Read more
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Falasdinu Hamas ya bayyana cewa, da gangan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta tsawaita tattaunawar... Read more
Majalisar dokokin Sloveniya za ta kada kuri’a domin amincewa da Falasdinu a matsayin kasa. An shirya zaman ne ranar Talata... Read more
A Faransa daruruwan mutane ne suka-yi zanga-zanga a birnin Paris don nuna adawa da hirar da wani gidan talabijin din... Read more
Rahotanni daga Gaza na cewa dukkan sisbitocin birnin Rafah sun daina aiki sakamakon hare-haren da Isra’ila ke ci gaba da... Read more
Ma’aikatar lafiya ta Gaza ta sanar a yau cewa sojojin mamaya na haramtacciyar kasar Isra’ila sun aikata kisan kiyashi sau... Read more
A wani mataki na nuna goyon baya ido rufe ga kisan kiyashin da Isra’ila ke yi na tsawon watanni fiye... Read more
A wajen taron jana’izar mahaifiyarsa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, laifin yaki yaki da aka... Read more
Wata majiyar diflomasiyya ta sanar da cewa, Brazil ta kira jakadanta da ke Isra’ila, lamarin da ya kara tada jijiyoyin... Read more
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi Allah wadai da harin da sojojin Isra’ila suka kai kan sansanin... Read more
Kasashe da hukumomin kasa da kasa na ci gaba da mayar da martani kan kazamin harin da Isra’ila ta kai... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, mun samu sakonni 330 na ta’aziyya daga jami’an kasa da kasa... Read more