A yammacin jiya Lahadi ne sojojin mamaya na yahudawan Isra’ila suka sake yin wani sabon kisan kiyashi kan wasu da... Read more

Akalla mutane 40 ne suka yi shahada yayin da wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon harin da Isra’ila ta... Read more

Rahotanni daga Falasdinu na cewa Isra’ila ta kasha gomman ‘yan gudun hijira a sansaninsu dake kusa da binrin Rafah. A... Read more

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce ta kaddamar da sabbin hare-hare na rokoko kan Isra’ila a ranar Lahadi, a... Read more

Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun nuna yadda suka halaka sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila da raunata wasu tare da kama wasu... Read more

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta sanar da kashewa, da raunatawa, da kuma kame wasu sojojin Isra’ila, ta hanyar kai... Read more

Madugun ‘Yan adawa a Isra’ila, ya ce firaministan kasar Benjamin Netanyahu, da mukarabansa mutane ne kawai wadanda suka maida hankali... Read more

Rahotani daga Gaza na cewa ana sa ran kimanin motocin Agaji 200 su shiga yankin daga kasar Masar a yau... Read more

Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ila sun yi ruwan bama-bamai a zirin Gaza bayan da babbar kotun Majalisar Dinkin Duniya ta... Read more

Francesca Albanese, wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan yankunan Falasdinawa da aka mamaye, ta bayyana a cikin wata sanarwa... Read more

Babbar kotun Majalisar Dinkin Duniya ta umarci Isra’ila ta dakatar da hare-haren da take kai wa a yankin Rafah na... Read more

Falasdinawa sun caccaki jami’in Majalisar Dinkin Duniya kan rashin ambaton kisan kare dangi a Gaza. Wani jami’in Falasdinu ya zargi... Read more

Ana sa ran cewa Kotun Duniya Kan Hukunta Manyan Laifuka za ta umarci Isra’ila ta dakatar da munanan ruwan wutar... Read more

Sojojin Isra’ila sun kashe Falasɗinawa aƙalla 17, waɗanda suka haɗa da fiye da ƙananan yara 10, sannan suka jikkata gommai... Read more

‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun kakkabo jirgin saman yaki maras matuki ciki na haramtacciyar kasar Isra’ila Rundunar Saraya-Al-Quds bangaren sojin kungiyar... Read more

Ƙasar Oman a ranar Talata ta yi maraba da matakin da Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya ta ɗauka na... Read more

Hukumar Kula da ayyukan tallafawa Falastinawa ta Majalisar Ɗinkin Duniya UNRWA ta ce an dakatar da rabon abinci a kudacin... Read more

Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila suna ci gaba da aikata laifin kisan kiyashi a Zirin Gaza na Falasdinu Sojojin mamayar... Read more

Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi tsokaci kan kalaman mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta... Read more

Dakarun Izzuddeen-Al-Qassam suna ci gaba da janyo hasara ga sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila a birnin Rafah ‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa... Read more