Ma’aikatar yaki ta HKI ta fitar da sanarwar cewa  daga ranar 7 ga watan oktoban shekarar da ta gabata zuwa... Read more

Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa da dama daga cikin sojojinsu dake Gaza sun jikkata sanadiyyar harin ‘yan gwagwarmaya.... Read more

Kafafen yada labarai a zirin Gaza sun bayyana Karin ta’asan da sojojin HKI suka kai a kan asbitin Shifa na... Read more

Mayakan kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon sun kai hare hare kan cibiyar na’urar Rada da kuma sansanonin HKI guda uku... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Hussain Amir Abdullahiyan ya bayyana cewa kasarsa ko kdan, bata son fafada yakin da ke... Read more

Falasdinawa kimani dubu 30 ne suka gudanar da sallar Jumma’a a masallacin Al-aksa a jiya Jumma’a. Kamfanin dillancin labaran ‘Falasdinul... Read more

A sabbin hare haren da sojojin HKI suka kai kan sansanin yan gudun hijira ta ‘Al-Jadid” kusa da Nusairaat a... Read more

Jami’an HKI sun yi furuci da cewa sun gajiya wajen dakatar da hare-haren da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon take... Read more

Babban jami’in MDD mai kula da ayyukan jin kai James Mcgoldrick  ya ce; Halin da ake ciki a yankin Gaza... Read more

Kamfanin dillancin labara IRNA na kasar Iran ya nakalto wani bayani wanda dakarun Saraya Kudsu suka fitar a safiyar yau... Read more

Dakarun kungiyar Hizullah ta kasar Lebanon sun yi luguden wuta a kan sansanin sojojio na Malikya a cikin arewacin kasar... Read more

Jakadiyar kasar Bolivia a nan Tehran ta yiwa JMI jajen hare haren ta’addancin da HKI ta kai kan karamin ofishin... Read more

Shugaban kungiyar ‘Jahadul Islami’ daya daga cikin manya manyan kungiyoyi masu gwagwarmaya da yahudawa Sahyoniyya a Gaza, ya gana da... Read more

Fira ministan kasar Pakistan Shabaz Sharif wanda ya karbi bakuncin jakadan Iran a Islamabad, Riza Amiri Mukaddam ya yi ishara... Read more

Sojojin HKI a Gaza suna ci gaba da kissan kiyashin Falasdinawa a yankin, kuma a tsakanin jiya da yau sun... Read more

Kungiyoyin Falasdinawa sun yi tir da allawadai da hare haren jiragen yakin HKI kan karamin ofishin jakadancin JMI da ke... Read more

Kasashen duniya sun ci gaba da yin tir da HKI saboda hare haren da ta kai kan karamin ofishin jakadancin... Read more

Jiragen yakin kawancen Amurka da Burtaniya a tekun maliya sun kai sabbin hare hare a yankin Attahaita na lardin Hudaida... Read more

 Kafafen watsa labarun Syrai sun ambaci cewa da marecen jiya Litinin jiragen yakin HKI sun kai hari akan karamin ofishin... Read more

Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiya ya ce; kai wa karamin ofishin jakadacin Iran da Syria hari, ketare duk... Read more