Daga cikin wadanda su ka  yi shahadar da akwai wani kwamanda na dakarun kare juyin musulunci na Iran Birgediya Janar... Read more

Majiyoyin dakarun izzuddin Kassam da kuma Saraya Kudus a Gaza sun bayyana cewa mayakansu sun cilla makamai masu linzami wadanda... Read more

Hassam Badron wani mamba a kwamitin gudanarwa na kungiyar Hamas a nan Tehran ya bayyana cewa babu wani jami’an kungiyar... Read more

Mayakan hashdu ashabi a kasar Iran sun bada sanarwan cilla makamai a kan sansanin sojojin HKI a yankin tuddan Golan... Read more

A wani hari da sojojin HKI su ka kai akan wata mota dake tafiya a kudancin Lebanon mai dauke da... Read more

Babban magatakardar kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrallah ya yi kira da mutane da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin raya... Read more

Kwararru kimani 2000 a duk fadin duniya suka rubutawa babban sakataren MDD da kuma kwamishinin hukumar mara ta majaliasar wasika... Read more

Wani marubu a harkokin diblomasiyya a nan kasar Iran ya bayyana cewa duk tare da cewa ma biya addinin yahudanci... Read more

A wani littafin mai taken “ Hasumiyar Hauren Giwa Da Karafa” (TOWERS OF IVORY AND STEEL) wanda Maya Wind ta... Read more

Kafafen watsa labarun da su ka hada jaridar Guardian, kamfanin dillancin labarun Associated Press da Washington Post, sun bayyana cewa;... Read more

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada sanarwan shahadar daya daga cikin masu bada shawara kan... Read more

Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi wanda ya gabatar da jawabi a ranar kasar Yemen ta gwgawarmaya,... Read more

Wani shafi na hanyoyin sadarwa na al’umma wanda kafar watsa labaru ta; “Parstoday’ ta dauka ya bayyana cewa: “ Manyan... Read more

Gwamnatin kasar Yemen ta bada sanarwan cewa ta aikewa gwamnatin kasar Saudiya sako na gargadi kan kada ta amincewa Amurka... Read more

Babban sakataren MDD Antonio Guterres ya bayyana cewa kasashen duniya sun hadu a kan bukatar dakatar da wuta a Gaza,... Read more

Kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas ta yi tir da yadda kungiyoyin kasa da kasa su ka yi shiru akan mummunan... Read more

A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 170 da barkewa, ‘yan gwgawarmaya sun harba makamai linzami zuwa matsugunan... Read more

Bayan wasui munanan hare haren da jiragen yakin Amurka da Burtaniya suka kai kan wasu wurare a lardunan Sana’a da... Read more

Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a yau Asabar ta yi ruwan wuta da makaman atilari, Drons makare da makamai da... Read more

Kwamishinan hukumar UNRWA mai kula da al-amuran bada agaji a kasar Falasdinu da aka mamaye, ya bayyana cewa nan gaba... Read more