Search
Close this search box.

Wasu Kafafen Watsa Labarun Amurka Sun Kaskantar  Da Matsayin Yaran Falasdinawa

Kafafen watsa labarun da su ka hada jaridar Guardian, kamfanin dillancin labarun Associated Press da Washington Post, sun bayyana cewa; Yaran Falasdinawa, ba yi kama

Kafafen watsa labarun da su ka hada jaridar Guardian, kamfanin dillancin labarun Associated Press da Washington Post, sun bayyana cewa; Yaran Falasdinawa, ba yi kama da sauran yara ba.

Kafafen watsa labarun suna  amfani da wasu kalmomi akan karanan yaran Falasdinawa  da suke raba mu da siffofi na ‘yana’damtaka, da hakan yake mayar da su zama abokan aikata laifi.

Wadannan kafafen watsa labarun ba su amfani da Kalmar yara, sai dai su ce;mutanen da suke kasa da shekaru 18,kuma maimakon su ce an kashe su, sai su yi amfani da cewa sun mutu.

 Daga fara kai wa Gaza hari a cikin watan Oktoba, 2023, adadin Falasdinawan da aka kashe sun haura 13,mafi yawancinsu kuwa kananan yara ne da mata.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments