An Bude Taron Ministocin Harkokin Wajen OIC Na 52 A Iraki

An bude zaman Majalisar Ministocin Harkokin Waje ta Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulunci (OIC) karo na 52 a Bagadaza babban birnin kasar Iraki. An bude zaman ne na kwanaki da taken “Tattaunawa da Hadin Kai: Ginshikai Biyu Masu Muhimmanci Don Inganta Zaman Lafiya da Ci Gaba Mai Dorewa.” Ministan harkokin wajen Iran Abass Araghchi na […]

Al-Adu da Ci Gaban Addinin Musulunci A Tarihi 21

21-Asslamau alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, wanda ni Tahir Amin nake kawo mako sau guda a ko wane mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///…Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu a cikin […]

Al-Adu Da Ci Gaban Addinin Musulunci A Tarihi 22

22-Asslamau alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, wanda ni Tahir Amin nake kawo mako sau guda a ko wane mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///…Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu a cikin […]

IRGC : Tankar Mai Ta Yi Bindiga A Mashigar Hurmuz

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran IRGC bangaren Navy ko sojojin ruwa sun bada labarin cewa katafaren jirgin dakon man fetur dauke da ganga aklla miliyon biyu na danyen man fetur ya yi bindiga ya kuma maka da wuta a lokacinda ya yi karo da dakiya na karkashin ruwa a mashigar ruwa […]

A Karon Farko Yemen Ta Kakkabo Jirgin Yaki ‘Typhoon’

A karon farko dakarun kare sararin samaniya na kasar Yeman sun kakkabo jirgin yaki samfuran Eurofighter Typhoon, mallakin gwamnatin kasar saudia. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin sojojin kasar Yemen Burgedia Janar Yahyah Saree yana fadar cewa a ranar 15 ga watan Octoba dakarun kare sararin samaniyar kasar Yemen a Lardin […]

Ra’ayi : Rabin Musulmi Zasu Bar Faransa Idan Le Pen Ta Hau Mulki

A wani zaben jin ra’ayin da aka gudanar a kasar Faransa ya nuna cewa rabin musulmi a kasar Faransa sun ce zasu bar kasar Idan Le pen ta zama shugaban kasar Faransa. Le pen wacce ita ce, shugaban Jam’iyyar National Rally (NR) mai tsananin kiyayya da musulmi da musulunci, ta bayyana a fili kan cewa […]

Aragchi Ya Na Bagdaza Don Taron Kungiyar OIC

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Bagdaza na kasar Iraki a safiyar yau Asabar 17 ga watan Octoba, don halattar taron kungiyar kasashen musulmi ta OIC, amma kafin ya shiga gari ya yada zanga a wurin da Amurka ta kashe Janar Qasim Sulaimani da Mahdi Al-Muhandis don girmama su. Tashar talabijan […]

Yemen Ta Zargi MDD Da Nuna Rashin Adalci A Rikicinta Da Saudiyya

MDD

Kungiyar Ansarullah wacce take iko da mafi yawan kasar Yemen, ta zargi kwamitin tsaro na MDD kan yanda yake nuna fuska biyu, a yakin da ke faruwa a kasar Yemen. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Mohammad Al-Farah wani jigo a cikin kungiyar yana fadar haka, ya kuma kara da cewa, jiragen […]

Lavrov, Zai Kawo Ziyarar Iran A Ranar Litinin

lavrov da Arakci

Ma’aikatar harkokin wajen Rasha ta sanar da cewa; A ranar Litinin mai zuwa minister Segey Lavrov zai kawo ziyarar aiki zuwa Iran domin tattauna hanyoyin da su ka shafi kasashen biyu da kuma halin da ake ciki a wannan yankin. Sanarwar ta ce Sergey Lavrov zai ziyarci Iran a ranar 19 ga watan nan na […]

Iran : Jagora Ya Yaba Da Rawar Da Mata Ke Takawa A Kiwon Lafiya

jagora

Jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamnei wanda ya fitar da sako na zagayowar ranar haihuwar Sayyida Zainab,  ( a.s) wacce kuma take a matsayin ranar Unguwar Zoma a Iran, ya bayyana cewa; Tun farkon juyin musulunci, da akwai mata masu yawan gaske wadanda su ka taka rawa akan tafarkin Sayyidah Zainab ( […]