Tsohon Shugaban Kasar Amurka Barrack Obama Ya Zargi Yahudawa Da Kwacen Kasar Da Ba Tasu Ba

Sai dai kuma da akwai masu goyon bayan abinda Obama din ya fada akan cutar da Falasdinawa da Yahudawa suke yi tare da kwace musu
Barrack Obama

 Tsohon shugaban kasar ta Amurka ya ce;Idan Isra’ila tana tunanin cewa ta hanyar fifikon da take da shi na soja za isa ta aikata abinda take so ta kwaci abinda take so, to hakan zai iya yin aiki ne na gajeren lokaci,amma a can gaba zai samar mata wani babban bala’i.

Tuni dai ‘yan sahayoniya su ka fara nuna fushinsu akan furucin na tsohon shugaban kasar Amurka Barrack Obama.

Benjemine Natenyahu ya soki Obama da cewa ya ci baya a matakin tunaninsa.

Sai dai kuma da akwai masu goyon bayan abinda Obama din ya fada akan cutar da Falasdinawa da Yahudawa suke yi tare da kwace musu kasa.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted