Iran : Amurka ce silan duk wani rikici a mashigin Hormuz

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya ce Amurka ce silan duk wani rashin tsaro da ake fama da shi a mashigin ruwan Hormuz, yana mai cewa karya alkawurra da hare-haren da Washington ta kai wa Iran sun wargaza zaman lafiyar yankin. Araqchi ya bayyana hakan ne a gefen taron Majalisar Ministocin Harkokin Waje na […]
Iran ta lalata jiragen yakin Amurka da dama a yankin

Rundinar kare juyin juya halin Musulinci ta Iran, ta ce dakarunta sun lalata jiragan yakin Amurka iri daban daban a kasa da mako biyu. Kakakin rundunar ta (IRGC), ya ce an lalata jiragen yakin Amurka 11 da jiragai masu saukar ungulu a kasa da makonni biyu. Janar Hossein Mohebbi ya shaida wa kamfanin dilancin labaren […]
Venezuela ta fara shirin ficewarta daga ICC

Venezuela ta fara shirinta na ficewa daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC). “Bisa ga umarnin shugabar rikon kwarya, Delcy Rodríguez, Venezuela ta sanar da Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, António Guterres, fara janyewarta daga ICC,” in ji Ministan Harkokin Wajen Venezuela Félix Plasencia a shafinsa na sada zumunta na X. Matakin na […]
Guterres Ya Yi Tir Da Mamayen Isra’ila a Tuddan Golan

Babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya yi Allaha wadai da mamayen Isra’ila a Tuddan Golan na Siriya. Mista Guteress ya jaddada cewa Tuddan Golan, wanda Isra’ila ta mamaye, yankin Syria ne, ya kara da cewa keta haddin da Tel Aviv ta aikata ba za a yarda da shi ba. Ya bayyana hakan ne a ziyarar […]
Isra’ila na tsare da Falasdinawa 40 kusa da Nablus

Rundunar sojin Isra’ila ta ci gaba da killace garin Tell, dake kusa da Nablus, inda ta tsare sama da samarin Falasdinawa 40 a lokacin wani samame da ta kai a garin dake a yankin Yammacin Kogin Jordan da ta Mamaye. Gidan rediyon Falasdinawa ya ruwaito cewa sojojin Isra’ila suna gudanar da bincike a duk fadin […]
An Daure Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asirin Kasar Mali Saboda Hannu A Shirin Juyin Mulki

Wata kotu a kasar Mali ta yanke hukuncin zaman kurkuku na tsawon shekaru 15 bayan da aka same shi da hannu a kitsa makirci na kifar da gwamnati. Tsohon jami’in leken asirin na kasar Mali Kanar Kassoum Goita ya fito fili ya zargi gwamnatin soja da cin hanci da rashawa. A yayin da ake yi […]
Rasha Ta Jaddada Kin Amincewa Da Yakar Kasar Ira

, minstan harkokin wajen Iran ya yabawa Rasha saboda matsayarta akan harin wuce gona da iri na Amurka akan Iran,tare da cewa rashin tsaron da ake fama da shi a wannan lokacin a yankin Hurmuz, sakamakonsa keta yarjejeniyar tsagaita wuta da Amurka ta yi ne.
IRGC Sun Kira Yi Mutanen Da Su Kauracewa Zama Kusa Da Mabuyar Sojojin Amurka Da Tazarar Mita 500

IRGC Sun Kira Yi Mutane Da Su Kauracewa Zama Kusa Da Mabuyar Sojojin Amurka Da Tazarar Mita 500 saboda kare lafiyarsu
Kungiyar Ansarullah Ta Kasar Yemen Ta Mayar Wa Da Saudiyya Martani

A Saudiyya ne kungiyoyin Agaji sun sanar da gargadin gaggawa a cikin gundumar Yanbaa domin fadakar da mazauna akan hatsari da ba a bayyana hakikaninsa ba.
MDD Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Gillar Da Aka yi Wa Sojojin Mali A Gao

Hukumar kare hakkin dan adam ta Majalisar dinkin duniya ta yi kira da a gudanar da bincike mai zaman kansa cikin gaggawa kan kisan gilla da azabtarwa da aka yi wa sojojin Mali da dama a yankin Gao, kuma wannan bukatar ta biyo bayan damuwar da aka nuna kan yadda ake tafiyar da rikicin yankin […]
Kasashen Dake Mambobi A Kungiyar SCO Sun Yi Tir Da Hare haren Da Amurka Take Kai wa Iran

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas araqchi ya bayyana cewa dukkan mambobin kungiyar kasashen shanghai sun yi tir da hare-haren da kasar Amurka take kai wa kan kasar iran, wanda ya sabama dokokin kasa da kasa . Da yake bayani a gefen taron kungiyar kasahen shanghai da aka gudanar a kasar keregystan a birnin cholpon […]
Sojojin Isra’ila Sun Kai Samame A Yankuna Daban daban A Gabar Yammacin Kogin Jodan

Rahotanni dake fitowa daga yankin falasdinu sun nuna cewa yankuna daban daban dake gabar yammacin kogin Jodan sun fuskanci hare hare daga sojojin Isra’ila inda suka kama falasdinawa da dama da ya kai ga harbin wani matashi bafalasdine da kuma wani datijjo guda daya a bait laham da Nablus. Dan rahoton gidan talabijin din Aljzeera […]
Trump Yace Amurka Da Iran Suna Ci Gaba Da Tattaunawa Don Kawo Karshen Yakin Da Ake yi

shugaban Amurka Donald trump ya sanar a jiya juma’a cewa lallai Amurka da iran suna ci gaba da tattaunawa domin ganin an kawo karshen yakin da ake yi tsakaninsu, sai dai yace har yanzu Tehran baa shirye take ba a cimma wata matsaya. Trump ya shaidawa yan jarida a fadar white hause cewa lallai tattaunawar […]
kungiyar Ansarullah Ta Kasar Yamen Tace Zata Mayar Da Martani Kan Harin Da Saudiya Ta Kai Mata

Ofishin siyasa na kungiyar Ansrullah na kasar yamen ya sha alwashin mayar da martani mai tsanani kan harin da kasar saudiya ta kai ma kasar yamen, kana kuma ta jaddada cewa daga yanzu zata dauki matakin killacewa da killacewa, idan kuma aka zafafa kai mata hari itama za ta zafafa kai hari don haka za […]
Wasu ‘yan kasar Ghana biyu sun kai kara a kotun Duniya
A ranar 15 ga watan Yuli ne mutanen biyu ‘yan kasar Ghana da su ne tsohon kakakin gwamnati akan tsaro, Gelgrif Dankwaa da kuma jami’i mai Nazari akan harkokin tsaro da ta’addanci Emmanuel Kotin su ka shigar da kara a gaban kotun.Bayanin shigar da karar ya kunshi cewa, ” Hare-haren na Afirka Ta Kudu akan […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 210

210-Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmi na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…Madallah, Masu sauraro idan kuna tare […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam AL-Hassan (a) 209

209-Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmi na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…Madallah, Masu sauraro idan kuna tare […]
Al-Adu Da Ci Gaban Addinin Musulunci A Tarihi 09

09-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Al-adu da ci gaban addini addinin musulunci a tarihi, wanda ni tahir amin yake kawo mako sau guda a ko wani mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///… Madallah, masu sauraro idan kuna tare da mu […]
Al-Adu Da Ci Gaban Addinin Musulunci A Tarihi 08

08-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirummu na Al-adu da ci gaban musulunci a tarihi. Shiri wanda yake kawo maku ci gaban da addinin musulunci ya samu tun bayyanarsa ya zuwa yanzu. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///…Madalla, masu sauraro a cikin shirimmu da […]