The latest news and topic in this categories.
MDD ta bada sanarwan cewa tattalin arzikin kasar Siriya na bukatar shekaru 50 nan gaba kafin ta koma kamar yadda take kafin yakin basasa a kasar. Tashar talabijan ta Presstv
'Yan gwagwarmayar Siriya sun sanar da fara kaddamar da hare-haren daukan fansa kan sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila Sojojin mamayar Isra'ila sun yifuruci da cewa; Sun fuskanci bude wuta daga yankin
An nada Al-Julani da ya jagorancin kifar da gwamnatin Siriya a matsayin shugaban gwamnatin rikon kwarya kasar ta Siriya Majiyoyin watsa labaran kasar Siriya sun tabbatar a jiya Laraba cewa:
Tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Asad na kasar Siriya ne, sojojin HKI suka fara kai
Jaridar Bloomberg ta bayyana aniyar kasashen yammacin Turai a Siriya Jaridar Bloomberg ta yi nuni
Ministan harkokin wajen kasar Siriya wanda ba'a dade da nada shi ba, ya ziyarci kasar
Kungiyar kare hakkin dan Adam mai sa ido a Siriya ya bayyana cewa: 'Yan bindiga
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Siriya sun bayyana cewa, mayakan hai'at Tahrir Asham, tana
Hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kaiwa lardin Hudaida ya karu zuwa 74. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar gwamnmatin kasar ta Yemen na fadar haka
Kasar Chaina ta musanta zargin shugaban kasar Ukraine ga kasar, dangane da tallafawa kasar Rasha da makamai. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma'aikatar wajen kasar
Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata rufe wasu daga cikin ofisoshin jakadancinta har kimani 30 a kasashen duniya, amma mafi yawansu a kasashen Afirka. Shafin yanar gizo na
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Makiya suna adawa da fadada dangantakar Iran da Saudiyya Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Iran da Saudiyya za su iya magance yawancin matsalolin yankin Gabas ta tsakiya Shugaban kasar Iran Mas'ud Pezeshkian ya jaddada cewa: Iran da Saudiyya
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Za a gudanar da zagaye na biyu na tattaunawar ba na kai tsaye ba da Amurka a birnin Roma a ranar Asabar