The latest news and topic in this categories.
Sabuwar gwamnatin Siriya tana kara matsa lamba kan bangarorin 'yan gwagwarmaya domin Isra'ila ta janye daga wasu yankunan kasarta Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da tura kayayyakin soji zuwa
Wani rahoton kare hakkin bil adama ya tabbatar da aikata manyan laifuka a gabar tekun Siriya tare da yin kira da a kare fararen hula Kwamitin da ke bin diddigin
Shugaban kungiyar Asa'ib Ahl-Al-Hak, kungiya mai yaki da yan ta'adda a kasar Iraki, ya bayyana cewa idan shugaban kasar Siriya mai ci Abu Muhammad Al-Jolani ya kuskura ya taka kasar
Shugaban kungiyar Asa'ib Ahl-Al-Hak, kungiya mai yaki da yan ta'adda a kasar Iraki, ya bayyana
Mayakan kungiyar ta'addanci ta ISIS sun sake kunno kai a garuruwan Deir ez-Zor da Hasaka
Kungiyar bada agajin ta gaggauwa ta "white Helmets" na kungiyar Al'kaida, wacce kuma take samun
Minisyan yaki na HKI Israel Kazt ya bayyana cewa sojojin HKI za su ci gaba
An kashe mutane fiye da 70 a fafatawa tsakanin sojojin Hai'at Tahrin Assham Masu Iko
A cikin sa'o'i 24 da su ka gabata an sami shahidai 39 sanadiyyar hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamaya su ka kai a sassa mabanbanta na zirin Gaza.
Sojojin na kasar Yemen sun sake kai hari akan sansanin sojan saman a "Nivatim" na HKI a karo na biyu a cikin sa'o'i 24. Majiyar sojan kasar ta Yemen ta
Ministan harkokin cikin gidan Iran Askandar Mumini wanda ya kai Ziyara zuwa wurin da gobarar ta tashi ya sanar da cewa adadin wadanda su ka jikkata sun kai 750 da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu ya yaba da yadda tattaunawa da Amurka kan shirin Nukliyar kasar yana tafiya kamar yadda ta dace.
Ana kara samun karin ta'aziyya da kuma tallafa daga kasashen waje bayan fashewar da ta auku a tasahr jiragen ruwa na Dr Rajai a Bandar Abbasa. Tashar talabijin ta Press
Kungiyar Hamas a Gaza, ta yi allawadai da ma'aikatar sharia ta kasar Amurka wacce ta cire rigar kariya ga ma'aikatan hukumar bada agaji ta falasdinwa wanda MDD take kula da