An ji kararraki fashe-fashen bama-bamai da dama a sansanin “Kharab al-Jir” na Amurka da ke Hasakah na kasar Siriya Majiyoyin... Read more

Jiragen saman yakin kawancen Amurka masu yaki da abinda suka kira ta’addanci sun keta hurumin sararin samaniyar kasar Siriya har... Read more

Jakadan kasar Iran a MDD ya bayyana cewa kasarsa zata ci gaba da goyon bayan mutane da gwamnatin kasar Siriya... Read more

A yau litinin ce mutanen kasar Siriya suka fito zuwa rumfunan zabe don zaben yan majalisar dokokin kasar karo na... Read more

Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Urdugan ya bayyana anniyarsa ta kyautata dangantaka da kasar Siriya. Kamfanin dillancin labaran IRNA na... Read more

Dakarun kungiyoyin musulmi masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun bayyana cewa sun cilla makamai masu linzami kan tuddanb Golan na... Read more

Ministan harkokin wajen  kasar Iran na wucin gadi Muhammad Bakiri Kani ya bayyana cewa kasashen Iran da Siriya ginshikai ne... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa Jagororin kungiyoyin gwagwarmaya da suka ziyarci ofishin jakadancin Iran dake birnin Damaskas na kasar siriya sun... Read more

Kasashen duniya sun ci gaba da yin tir da HKI saboda hare haren da ta kai kan karamin ofishin jakadancin... Read more

Mayakan hashdu ashabi a kasar Iran sun bada sanarwan cilla makamai a kan sansanin sojojin HKI a yankin tuddan Golan... Read more

Jiragen yakin HKI sun kai hare hare kan wasu sasanonin sojojin kasar Siriya a kusa da babban birnin kasar Damascus... Read more