The latest news and topic in this categories.
Leadership-Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Tuggar, ya bayyana cewa, kasar Sin a shirye take ta kara bai wa Nijeriya rancen wasu kudade da kuma zuba jari a fannin samar da
Mahukunta a jihar ta Benue sun ambaci cewa harin da aka kai ya yi sanadin mutuwar mutane 18 da kuma jikkata wasu da dama. Tuni dai aka aike da garin
Kungiyoyin kwadago a tarayyar Najeriya sun sha alwashin shiga yajin aiki sai baba ta gani saboda gabatar da korafe korafensu dangan da matsin rayuwa wadanda suka hada da karancin albashi,
Leadership-Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Tuggar, ya bayyana cewa, kasar Sin a shirye take ta
Mahukunta a jihar ta Benue sun ambaci cewa harin da aka kai ya yi sanadin
Kungiyoyin kwadago a tarayyar Najeriya sun sha alwashin shiga yajin aiki sai baba ta gani
Mataimakin Kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran, Janar Ali Fadwi ya bayyana cewa; Idan har HKI ta yi kuskuren kawo wa Iran hari, to kuwa Iran din
Mutane 17 ne su ka yi shahada a yau Juma’a a Gaza sanadiyyar hare-hare da jiragen yaki da HKI ta kai a sassa daban-daban. Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinu ta
A yau Juma’a ne majiyar sojan HKI ta sanar da cewa sojojinta biyu sun mutu sanadiyyar jirgi maras matuki da aka harbo daga Iraki, ya kuma fada akan sansanin soja
Ministan harkokin Wajen Iran wanda ya isa kasar Lebanon, ya gabatar da taron manema labaru da a ciki ya bayyana cewa; A kodayaushe Iran tana goyon baya da kare mutanen
A yau Juma’a dakarun Hizbullah na kasar Lebanon sun sanar da kashe sojojin HKI da dama tare da jikkata wasu a kan iyaka da Falasdinu dake karkashin mamaya. Sanarwar ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da irin gagarumin aikin da sojojin kasar suka yi wajen kaddamar da harin makamai masu linzami a yankin Tel