The latest news and topic in this categories.
Kasashen larabawa masu kawance da Amurka sun kasance a sahun gaba wajen mayarwa da shugaban kasar Amurkan martani, bayan da ya bayyana cewa kasarsa za ta shimfida ikonta a Gaza,
Mai bai wa jagoran juyin musulunci na Iran shawara, ya bayyana cewa; Iran tana kan ganiyar shirin mayar wa da Isra’ila martani. A wata hira da kamfanin dillancin labarun “Tasnim”
Shugaban kasar ta Jamhuriyar musulunci ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gabatar da ta’aziyyar shahadar babban magatakardar kungiyar Hizbullah, Sayyid Hassan Nasrallah ya ce, a wani karon wannan laifin da
Kasashen larabawa masu kawance da Amurka sun kasance a sahun gaba wajen mayarwa da shugaban
Mai bai wa jagoran juyin musulunci na Iran shawara, ya bayyana cewa; Iran tana kan
Shugaban kasar ta Jamhuriyar musulunci ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gabatar da ta’aziyyar shahadar
Shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi ya fadi cewa idan dai gwamnatin sahyuniya ta yi ganganci
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da