Sanata Bernie Sanders ya yi kira ga al’ummar Amurka da kada su bari guguwar yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasar ta... Read more

An dakatar da tattaunawar tsagaita bude wuta a Gaza har sai lokacin da Isra’ila ta nuna da gaske take yi... Read more

Kafofin yada labarai a Gaza sun ce sojojin Isra’ila sun kaddamar da sabbin hare-haren sama fiye da 70. Ma’aikatar Lafiya... Read more

Kafofin yada labaran Morocco da na Isra’ila sun bayyana cewa Rabat na da niyyar sayen tauraron dan adam na leken... Read more

Rahotanni na cewa Amurka na matsa wa Birtaniya lamba don kare firaministan isra’ila Benjamin Netanyahu daga sammacin kame shin a... Read more

Cibiyar Watsa Labaru ta Isra’ila don kare Hakkokin Dan Adam a cikin yankunan da aka mamaye, ta kira umarnin Isra’ila... Read more

Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Lebanon ta Hezbollah, Hassan Nasrallah, ya yi alkawarin daukar fansa mai tsanani idan har Isra’ila ta... Read more

Cibiyar Nazarin Tsaro ta Isra’ila (INSS) ta gano cewa, idan Isra’ila ta shiga da Hizbullah gadan-gadan, to kuwa makaman Hizbullah... Read more

Ma’aikatar lafiya a zirin Gaza ta sanar da cewa, adadin wadanda suka mutu sakamakon hare-haren wuce gona da iri da... Read more

Isra’ila tana kara tsanta hare-hare a wurare masu kariya bisa dokoki na kasa a cikin yankunan zirin gaza, kamar yadda... Read more

Sojojin Isra’ila sun jefa wasu takardu a kan birnin Gaza yau Laraba, suna kira ga “dukkan mutane” a arewacin yankin... Read more

Ma’aikatan lafiya a Gaza sun kwashe Falasɗinawa majinyata daga Asibitin al-Ahli Baptist bayan rundunar sojin Isra’ila ta yi gargaɗi ga... Read more

Isra’ila ta kashe Falasɗinawa da dama a harin da ta kai ta sama a wani gida da ke arewacin Gaza,... Read more

A Isra’ila zanga zanga ce aka gudanar a fadin kasar jiya Lahadi, domin matsin lamba wa gwamnatin kasar akan ta... Read more

Ma’aikatan lafiya sun shaida cewa an kai gawawwakin mutum bakwai Asibitin Al-Awda da ke sansanin ‘yan gudun hijira na Nuseirat... Read more

Sojojin Isra’ila sun kashe ‘yan jarida biyar Falasdinawa a wurare daban-daban a Zirin Gaza a cikin kwana guda, kamar yadda... Read more

Sashen yada labarai na rundunar Hezbollah ta Hezbollah ta fitar bayani da a cikinsa yake bayyana shahid Mohammad Nehme Nasser,... Read more

A yau Alhamis kungiyar hadin kan Larabawa za ta gudanar da wani zama na musamman domin yin nazari kan “manufofin... Read more

Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta sanar da cewa, wani babban kwamandan kungiyar ya yi shahada  a wani hari da Haramtacciyar... Read more

A wani rahoto da babbar jami’iar Majalisar Dinkin Duniya ta fitar, ta bayyana cewa, ayyukan gaji a sassa na yankunan... Read more